Datasets:
id int64 0 57k | text stringlengths 252 23.2k |
|---|---|
0 | <|title|>Gwamna Yusuf ya bada tallafin Naira Miliyan 100 ga waɗanda gobara ta shafa a kasuwar Kantin Kwari
<|section|>news
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da bayar da tallafin Naira Miliyan Dari ga wadanda gobara ta kone musu shaguna a shahararriyar kasuwar Kantin Kwari, a madadin gwamnatin jiha... |
1 | <|title|>Majalisar Taraiya ta tabbatar da sabon shugaban NAHCON, Farfesa Saleh Usman
<|section|>news
A yau Alhamis ne Majalisar Taraiya ta tabbatar da nadin Farfesa Saleh Abdullahi Usman a matsayin shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON. Hakan ya zama cewa Farfesa Usman shi ne shugaban NAHCON na 6. Tabbatarwar ta z... |
2 | <|title|>Ƙarin farashin mai: Ba mu mu ka kar zomon ba — Gwamnatin Taraiya
<|section|>news
Gwamnatin Taraiya ta baiyana cewa ba ita ta kara farashin litar man fetur ba. A jiya Laraba ne kamfanin mai na ƙasa l, NNPCL ya sanar da ƙarin litar man fetur daga Naira 897 zuwa sama da Naira 1,000 a fadin ƙasar, lamarin da ya ... |
3 | <|title|>NLC ta buƙaci a janye ƙarin farashin litar man fetur
<|section|>news
Shugaban Kungiyar Ƙwadago ta Ƙasa, Joe Ajaero ya yi kira ga gwamnatin taraiya da ta gaggauta janye ƙarin farashin litar man fetur da ta yi a jiya Laraba. A jiya ne dai kanfanin mai na kasa, NNPCL, ya sanar da karin farashin litar mai daga N... |
4 | <|title|>Naira Miliyan 8.4 maniyyatan Kano za su fara ajiyewa domin aikin Hajjin baɗi — Danbappa
<|section|>news
Hukumar Jin Dadi da Walwalar Alhazai ta jihar Kano ta sanar da Naira Miliyan 8.4 a matsayin wani ɓangare na kuɗin aikin Hajjin baɗi da kowanne maniyyaci zai ajiye. Shugaban hukumar, Alhaji Laminu Rabi’u Da... |
5 | <|title|>ABIN TAUSAYI: Kwastoma ta yanke jiki ta fadi bayan ta zubar da Naira miliyan 2.3 a wata kasuwa a Abuja
<|section|>news
Wata mata mai suna Rukayyat, ta yanke jiki ta fadi bayan da ta fuskanci cewa ta zubar da kuɗin ta naira miliyan 2.3 a kasuwar Abaji da ke Abuja. Matar, kamar yadda Daily Trust ta rawaito, ta... |
6 | <|title|>Ƴan bindiga sun sace basarake a jihar Kebbi
<|section|>news
Ƴan bindiga sun kai wani hari a garin Kanya da ke ƙaramar hukumar Danko-Wassagu ta Jihar Kebbi a arewa maso yammacin Najeriya inda rahotanni suka bayyana cewa sun yi awon gaba da uban ƙasa na yankin da kuma aƙalla wasu mutane tara. BBC ta rawaito ce... |
7 | <|title|>Tinubu ya jajanta wa wadanda haɗarin jirgin ruwa ya shafa a Niger
<|section|>news
Shugaban kasa Bola Tinubu ya aika da sakon ta’aziyya zuwa ga gwamnati da al’ummar jihar Niger bisa hatsarin jirgin ruwa da ya faru a ranar Talata a karamar hukumar Mokwa dake jihar. Jirgin ruwan wanda rahotanni suka bayyana cew... |
8 | <|title|>Ƴan Nijeriya ba za su iya jure mulkin APC sama da 2027 ba — Kwankwaso
<|section|>news
Shugaban jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabi’u Musa Kwankwaso ya nuna kwarin gwiwa cewa ƴan Nijeriya za su canja yanayin mulkin kama-karya da APC ke yi a 2027. Kwankwaso ya fadi hakan ne a yayin da ya ke karɓar mabiya jam’iyyar AP... |
9 | <|title|>Ƴansanda sun kama wasu bisa zargin yunƙurin kai hari a bikin ranar ƴanci a Abuja
<|section|>news
Jami’an rundunar ƴansandan birnin tarayya Abuja sun kama wasu mutane 4 da ake zargi da shirya kai hari hukumomin gwamnati da rukunin gidaje a ranar bikin ‘yanci. A cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a ranar ... |
10 | <|title|>Dalilin da ya sa aka kori Seaman Abbas daga aiki — Rundunar Soji
<|section|>news
Rundunar tsaro ta kasa a Najeriya, ta yi ƙarin bayani game da dalilan sallamar sojan ruwan nan Seaman Abbas Haruna daga aiki. A wajen wani taron manema labarai da ta kira a Abuja, hedikwatar tsaron ta ce an sallami Seaman Abbas ... |
11 | <|title|>Hisbah ta kama katan 18 na barasa a wani kanti a Kano
<|section|>news
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kama katan 18 na barasa a wani shago dake titin Sultan Road a yankin Nasarawa GRA. Mukaddashin shugaban hukumar, Malam Mujahid Aminudeen ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya aikowa DAILY NIGE... |
12 | <|title|>Daily Trust ta bada haƙuri kan labarin yarjejeniyar SAMOA
<|section|>news
Jaridar Daily Trust ta bayar da haƙuri kan labarin da ta yi na yarjejeniyar Samoa, wanda ya tayar da ƙura. BBC ta rawaito cewa a wata sanarwa da ta fitar, mai taken, Yarjejeniyar Samoa: Muna bayar da haƙuri, ta ce, “A jaridarmu ta 4 ga... |
13 | <|title|>Budaddiyar Wasika Ga Gwamnatin Najeriya ‘An Bar Jaki Ana Dukan Taiki Akan Lafiya’
<|section|>news
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu. Cikin girmamawa gareku shuwagabanni da Jami’o’in lafiyar na kasa ta Najeriya baki daya. Na ɗauki alkalami na ne domin nayi kira gareku akan wani ganganci da kantafi d... |
14 | <|title|>Gwamna Abba ya ɗauki nauyin rayuwar marayu 95 a Kano
<|section|>news
A wani ɓangare na bikin cikar Najeriya shekaru 64 da samun ƴancin kai, gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sanar da daukar nauyin rayuwar marayu 95 a Kano. Gwamnan ya sanar da wannan abun alheri ne a lokacin liyafar cin abinci ta musam... |
15 | <|title|>Zan iya rantsuwa da Al-ƙur’ani ban yi sata ba a lokacin da na ke Gwamna — El-Rufai
<|section|>news
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya ce a shirye ya ke da ya rantse da Al-ƙur’ani kan cewa bai yi sata ba a lokacin da ya ke mulkin jihar. Daily Trust ta rawaito cewa El-Rufai ya ce ya shiga si... |
16 | <|title|>Matsin rayuwa: Aiki na ke tuƙuru dan samarwa ƴan Nijeriya mafita mai ɗorewa — Tinubu
<|section|>news
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Najeriya kudirin gwamnatinsa na samar da mafita mai dorewa domin rage musu radadin matsin rayuwa da suke ciki. Ya bayar da wannan tabbacin ne a jawabinsa da... |
17 | <|title|>Dakarun mu sun kashe kwamandojin Boko Haram da na ‘yan fashin daji 300 – Tinubu
<|section|>news
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce gwamnatin sa na samun nasara a yakin da take da ‘yan ta’addan Boko Haram dake addabar Arewa maso gabas da ‘yan fashin daji dake Arewa maso yamma. A jawabin da yayiwa ‘yan Nijeriya a... |
18 | <|title|>Tinubu ya rantsar da Kekere-Ekun a matsayin babbar Joji ta ƙasa
<|section|>news
Shugaban ƙasa, Bola Tinubu ya rantsar da Kudirat Kekere-Ekun a matsayin babbar mai shari’a ta ƙasa. Bikin rantsarwar ya gudana ne a babban ɗakin taro na fadar shugaban ƙasa dake birnin tarayya, Abuja a yau Litinin. Rantsar da Kek... |
19 | <|title|>Rundunar yansandan jihar Kano ta kama mutane 89 da ake zargi da aikata laifuka
<|section|>news
A kokarin ta na magance ayyukan bata gari a jihar Kano, rundunar ‘yansandan jihar ta kama mutane 89 bisa zargin aikata laifuka daban-daban. Kwamishinan ‘yansandan jihar, Salman Dogo ne ya bayyana hakan yayin da yak... |
20 | <|title|>Gwamnatin Taraiya ta baiwa ƙungiyoyin kwadago motoci masu amfani da gas guda 64
<|section|>news
Gwamnatin tarayya ta mika motocin bas guda 64 masu amfani da gas (CNG) ga wakilan kungiyoyin kwadago da suka hada da TUC, NLC, da kungiyar dalibai ta kasa NANS. An gudanar da mika motocin bas din ne a jiya Lahadi ... |
21 | <|title|>Ibtila’in da ke faruwa a Nijeriya na neman fin karfin mu — Red Cross
<|section|>news
Kungiyar agaji ta Red Cross ta Najeriya ta ce duk da cewa tana da masu aikin sa kai sama da dubu 800 a duk fadin kasar, ibtila’i da bala’o’i da ke faruwa a kasar na neman fin karfin ta. Shugaban Red Cross ma kasa, Prince Olu... |
22 | <|title|>NYSC: Gwamnatin tarayya ta kara alawus din masu yi wa kasa hidima
<|section|>news
Gwamnatin tarayya ta amince da karin alawus na wata-wata na masu yinwa ƙasa hidima daga Naira dubu 33 zuwa Naira dubu 77. An sanar da karin alawus din ne a wata sanarwa da shafin kula da shirin na masu yiwa kasa hidima ya walla... |
23 | <|title|>DA ƊUMI-ƊUMI: Ba makawa Tinubu zai yi canje-canje a majalisar ministoci — Fadar shugaban ƙasa
<|section|>news
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana aniyar sa ta yin garambawul a majalisar ministocinsa. Shugaban ya kuma kalubalanci Ministocin da kada su kasance masu jin kunya a kafafen yada labarai, sai ... |
24 | <|title|>UNGA 79: Tinubu ya yi kira ga kasashen duniya su yafe wa Nijeriya bashin da ake bin ta
<|section|>news
Shugaban kasa Bola Tinubu yayi kira da shugabannin kasashen duniya da su bada muhimmanci wajen yafewa Nijeriya bashin da ake bin ta. Shugaban kasar ya kuma bukaci majaisar dinkin duniya da ta bada muhimmanc... |
25 | <|title|>BUA ya bada tallafin Naira Biliyan 2 ga wadanda ambaliya ta shafa a Maiduguri
<|section|>news
Error fetching article: Message: Stacktrace: #0 0x59cba9f48cea #1 0x59cba99f95f0 #2 0x59cba9a4aa33 #3 0x59cba9a4ac21 #4 0x59cba9a99274 #5 0x59cba9a7068d #6 0x59cba9a96660 #7 0x59cba9a70433 #8 0x59cba9a3cea3 #9 0x59c... |
26 | <|title|>Labarin Samoa: Kun tafka kuskure — Kwamitin sa ido kan aikin jarida ya tabbatarwa Daily Trust
<|section|>news
Kwamitin karɓar Ƙorafe-ƙorafe kan Kafafafen Yaɗa Labarai na Kasa (NMCC), ya fitar da rahotonsa kan taƙaddamar zargin goyon bayan auren jinsi Yarjejeniyar da gwamnatin tarayya ta sanyawa hannu ta Samo... |
27 | <|title|>Gwamnatin tarayya za ta gina tituna 14 a inda ambaliyar ruwa ta yi barna
<|section|>news
Majalisar zartarwa ta kasa ta amince da aikin gina tituna 14 da gadoji wanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Ekiti da Adamawa da Kebbi da jihar Enugu. Ministan ayyukan, David Umahi ne ya bayyana hakan yayin yiwa manema l... |
28 | <|title|>Lokaci ya yi da gwamnati za ta kawo karshen biyan tallafin man fetur — Dangote
<|section|>news
Mamallakin matatar mai ta Dangote, Aliko Dangote, ya ce lokaci ya yi da gwamnatin tarayya za ta kawo karshen biyan tallafin man fetur. A yayin tattaunawa da jaridar Bloomberg a ranar Litinin, Dangote ya ce tallafin... |
29 | <|title|>YANZU-YANZU: Alkaliya ta janye daga zaman sauraron ƙarar Nnamadi Kanu
<|section|>news
Binta Nyako, Alkaliyar babbar kotun tarayya ta janye daga zaman sauraron karar da ake tuhumar jagoran haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamadi Kanu. Alkalai dai sun saba janye wa daga sauraron shari’a saboda zargin son rai ko n... |
30 | <|title|>Hanya ɗaya tak da za a inganta rayuwar yaran da ke barace-barace a Kano da Arewa — Daga Mustapha Hodi Adamu
<|section|>news
Ni Ko ina ganin da gwamnatin Kano za ta haɗa kai da Alhaji Aliko Dangote, Alhaji Aminu Dantata da Alhaji Abdussamad Isyaku Rabi’u, a gina katafarun makarantun kwana na firamare da sakan... |
31 | <|title|>Tallafin ambaliya: Naira biliyan 4 ne su ka shigo asusun mu a halin yanzu — Zulum
<|section|>news
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya ce kawo ya zu, kuɗin da su ka shiga asusun jihar na tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a jihar bai wuce Naira biliyan N4.4 ba. Daily Trust ta rawaito cewa gw... |
32 | <|title|>Zaben Edo: Nasarar APC ta nuna cewa ƴan Nijeriya sun gamsu da salon mulkin mu — Tinubu
<|section|>news
Shugaban kasa Tinubu ya taya murna ga dan takarar jam’iyyar APC, a zaben Gwamnan jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo bisa nasarar lashe zaben da ya yi. A juya Lahadi ne hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, ... |
33 | <|title|>Kwalara ta hallaka mutane 12 a Adamawa
<|section|>news
Gwamnatin jihar Adamawa a yau Lahadi ta tabbatar da barkewar cutar kwalara tare da hallaka mutane 12. Kwamishinan lafiya na jihar, Felix Tangwami, wanda ya tabbatar da ɓarkewar cutar a cikin wata sanarwa a Yola, ya ce daga cikin samfura 50 da ake zargin ... |
34 | <|title|>Ambaliya: Seyi Tinubu ya kai gudunmawar likitoci zuwa Maiduguri
<|section|>news
Seyi Tinubu, dan shugaban kasa, Bola Tinubu, ya kai gudunmawar ma’aikatan lafiya 50 domin bayar da tallafin jinya ga wadanda ibtila’in ambaliyar ruwa ya shafa a Maiduguri, Borno. Tinubu ya bayyana haka ne a wata ziyarar jaje da y... |
35 | <|title|>Sojoji sun kashe ƴan ta’adda 159 a mako guda – Shelkwatar tsaro
<|section|>news
Shelkwatar tsaro ta Nijeriya a jiya Juma’a ta ce sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 159 tare da kama 174 a mako daya da ya gabata. Daraktan yada labarai na shelkwatar tsaron, Manjo Janar Edward Buba ne ya bayyana hakan a bayanan da ya... |
36 | <|title|>NCC ta kwace jabun litattafai na kimanin Naira miliyan 5.7 a Enugu
<|section|>news
Hukumar Kare Hakkin Wallafa ta Ƙasa, NCC, ta kama wasu litattafai da aka kwaikwayon wallafa na sama da Naira miliyan 5.7 a wasu makarantu Enugu. Da ta ke jawabi yayin aikin kwace littattafan , Darakta a NCC, ofishin Enugu, Ngo... |
37 | <|title|>Zaɓen Edo: Ko nawa aka bani cin hanci ba zan karɓa ba – Kwamishiniyar INEC
<|section|>news
Farfesa Rhoda Gumus, kwamishiniyar zabe ta kasa dake lura da jihar Edo tayi alkawarin cewa baza ta karbi cin hanci da rashawa ba a zaben Gwamnan jihar dake gudana yanzu haka. Daily Trust ta rawaito cewa Gumus ta yi bay... |
38 | <|title|>Yadda Kwankwaso ya ɗauki nauyin yin magani ga yaron da ke fama da ciwon yunwa a Katsina
<|section|>news
Tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya dauki nauyin jinyar wani yaro mai suna Abubakar Ibrahim, dan shekara 13 da ke fama da cutar tamowa. Daily Nigerian Hausa ta ruwaito cewa yaron dai mazau... |
39 | <|title|>Karin farashin man fetur ya karya darajar mafi ƙarancin albashi na N70,000 — NLC
<|section|>news
Kungiyar kwadago ta Ƙasa, NLC, a jiya Alhamis ta ce za ta gana da gwamnatin tarayya kan yadda ma’aikata za su tsira daga karin farashin man fetur da aka yi a baya-bayan nan. A cewar kungiyar kwadago, farashin man... |
40 | <|title|>Tinubu ba zai halarci taron Majalisar Dinkin Duniya na bana ba — Fadar shugaban kasa
<|section|>news
Shugaba Bola Tinubu ba zai halarci taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79 a birnin New York na wannan shekara ba. Don haka, a wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai baiwa shugaban kasa shawara na musamman, Tinub... |
41 | <|title|>Bani da hannu a sabon yunkurin tsige Sarki Sanusi — Ganduje
<|section|>news
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya musanta rade radin da ake yadawa cewa yana cikin yunkurin zargin da ake yi na tsige Muhammadu Sanusi na II daga matsayin Sarkin Kano. Leadership ta rawaito cewa Ganduje... |
42 | <|title|>Gwamnan Kano ya rushe shugabannin riko na kananan hukumomi
<|section|>news
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya rushe shugabannin riko na kananan hukumomi 44 nan take. Bayanin hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan, Sanusi Bature ya fitar. Rushewar tasu na zuwa ne, bayan majalisar ... |
43 | <|title|>Gwamnatin Kano za ta gina gidaje kyauta ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa
<|section|>news
Gwamnatin jihar Kano ta yi alkawarin gina gidaje kyauta ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a fadin kananan hukumomi 44 na jihar. A wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamna jihar Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fi... |
44 | <|title|>Mai-ɗakin Shugaban Ƙasa, Remi Tinubu ta bada tallafin miliiyan 500 ga wadanda ambaliya ta shafa a Maiduguri
<|section|>news
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta bada tallafin Naira Miliyan 500 ga mutanen da ambaliyar ruwa ta shafa a birnin Maiduguri na jihar Borno. Oluremi ta sanar da bada tallafin ne ... |
45 | <|title|>DA ƊUMI-ƊUMI: Gobe NECO za ta saki sakamakon jarrabawar 2024
<|section|>news
Hukumar Shirya Jarrabawar Kammala Makarantun Sakandare ta Ƙasa, NECO za ta saki sakamakon jarrabawar 2024 a gobe Alhamis. Wata majiya mai tushe a hukumar ta shaidawa jaridar DAILY NIGERIAN HAUSA cewa, hukumar ta kammala shirin sakin... |
46 | <|title|>Kotu ta ɗage ranar hukunci kan ƙarar da aka shigar don sauke Ganduje a matsayin shugaban APC
<|section|>news
A yau Laraba ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dage yanke hukunci a karar da ta shigar da ke neman tsige Dr Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa zuwa ranar 23 ga watan... |
47 | <|title|>RAGE MUGUN IRI: An kama masu baiwa ƴan fashin daji bayanan sirri su 1,000 a Katsina – Gwamna Radda
<|section|>news
Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya baiyana cewa ƴan banga na CWC da ke aikin samar da tsaro a jihar sun kama mutane 1, 000 da ke aikin kaiwa ƴan fashin daji bayanai. Acewar Gwamnan, nas... |
48 | <|title|>Ambaliya: Tinubu ya sauka a Maiduguri domin ziyarar jaje
<|section|>news
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauka a birnin Maiduguri na jihar Borno domin jajanta wa al’ummar jihar bisa ibtila’in ambaliyar ruwa da ta samu garin. A jiya ne dai Tinubu ya dawo daga tafiya, inda ya je China da Burtaniya. Tun ya n... |
49 | <|title|>Mun kwashi shekaru mu na yi wa Kwankwasiyya hidima amma ba a baiwa ko mutum ɗaya takara a cikin mu ba — R-APC
<|section|>news
Ƴan ƙngiyar magoya bayan jam’iyyar NNPP Kwankwasiyya, da su ka yi mata laƙabi da R-APC sun koka kan yadda jam’iyyar ta fitar da ƴan takara a zaben kananan hukumomi mai zuwa a Kano ba ... |
50 | <|title|>Ƴan bindiga sun kashe mutanen da su ka sace tare da waɗanda su ka je kai kuɗin fansa a Neja
<|section|>news
Waɗanda su ka yi garkuwa da wani mamallakin otel da manajan sa da wasu baƙi a garin Gauraka da ke ƙaramar hukumar Tafa a jihar Neja sun kashe su bayan karɓar kuɗin fansa na Naira Miliyan 25. Daily Trus... |
51 | <|title|>Gwamnatin Kano ta bada tallafin Naira Miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri
<|section|>news
Gwamnatin jihar Kano ta bada tallafin Naira Miliyan 100 ga wadanda ambaliyar ruwa ya shafa a jihar Borno. Kamfanin dillancin labarai na NAN ya rawaito cewa kwamishinan yada labarai, Baba Halilu Da... |
52 | <|title|>NNPC ya fitar da farashin man fetur da ya saro daga matatar man Dangote
<|section|>news
Kamfanin mai na kasa, NNPCL ya fitar da kiyasin farashin litar man fetur da ya saro daga matatar mai ta Dangote, bisa farashin watan Satumba, 2024. Kamfanin NNPC ya bayyana cewa, bisa ga tanadin dokar masana’antar man fet... |
53 | <|title|>Tinubu ya taya al’ummar Musulmi murnar Maulidin Ma’aiki
<|section|>news
Shugaban kasa Bola Tinubu ya aika da sakon taya murna da fatan alkhairi ga al’ummar Musulman Nijeriya a ya yin da ake bikin murnar Maulidin Annabi MUHAMMAD (S.A.W) Shugaban kasar ya yi kira ga Musulmai da su yi amfani da lokacin wajen ko... |
54 | <|title|>Matsin rayuwa: Mafi yawan farfesoshi a talauce su ke — Farfesa Audi
<|section|>news
Farfesa Audi T. Giwa, shugaban tsangayar sashen ilimi da ba na kimiyya a jami’ar jihar Kaduna (KASU), ya bayyana cewa yawancin farfesoshi a Najeriya na fama da talauci. Ya kara da cewa, a halin yanzu, farfesoshi kadan ne ke i... |
55 | <|title|>Mutane 4 sun rasu kuma 36 na kwance a asibiti sakamakon ɓarkewae cutar kwalara a Yola
<|section|>news
An samu barkewar cutar kwalara a karamar hukumar Yola-ta-Arewa a jihar Adamawa, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane hudu tare da kwantar da mutane 36 a asibiti, a cewar Jibrin Ibrahim, shugaban ƙaramar huku... |
56 | <|title|>Sabon shugaban NAHCON ya kama aiki yayin da ya yi ganawar farko da jami’an hukumar
<|section|>news
Farfesa Abdullahi Saleh, shugaban riƙo Hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON, ya yi zaman farko da jami’an hukumar tun bayan naɗa shi da shugaba Bola Tinubu ya yi a kwanan nan. Farfesa Saleh ya yi taron ne a ranar Ju... |
57 | <|title|>Yakamata a riƙa baiwa mata rol iri daban-daban kamar maza a fim — Jaruma Kanyin Eros
<|section|>news
Jarumar fim Kanyin Eros ta ce ya kamata a rika baiwa mata rol masu wuya kuma iri daban-daban kamar yadda a ke bawa maza a fina-finai. Da ta ke magana da mujallar Sunday Scoop, ta ce, “Mata na iya zama komai. ... |
58 | <|title|>An kama mutane 4 kan zargin kashe dalibar jami’a a Kogi
<|section|>news
Yansanda sun kama mutane 4 da ake zargi da hannu a kisan wata dalibar jami’ar tarayya da ke Lokoja, jihar Kogi. Ana zargin wani matashi da sace dalibar mai shekaru 17 da ke aji na farko a jami’ar, inda kuma ya kashe ta. Mai magana da yaw... |
59 | <|title|>2027: Bana shirin zama dan takarar mataimakin shugaban kasa ga kowa — Obi
<|section|>news
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Labour Party a zaben 2027, Peter Obi, ya ce bashi da sha’awar zama dan takarar mataimakin shugaban kasa ga kowa a zaben 2027. Daily Trust ta rawaito cewa Obi ya bayyana hakan ne a y... |
60 | <|title|>Matsalar tsaro da ambaliyar tasa manoma 46, 000 rasa muhallin su a Niger
<|section|>news
Jimillar manoma 46, 853 daga gidaje 5, 863 ne suka rasa muhallansu sakamakon ayyukan yan fashin daji da ta’addanci da ambaliyar ruwa da rikicin makiyaya da manoma a fadin jihar Niger. Wani rahota da hukumar bada agajin g... |
61 | <|title|>Ambaliya: Na damu matuka kan yiwuwar samun ƴan Boko Haram da su ka tsere daga kurkuku — Zulum
<|section|>news
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya ce ya shiga damuwa kan yiwuwar wasu kwamandojin Boko Haram sun tsere daga gidan gyaran hali na jihar sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa garin ... |
62 | <|title|>Maulidi: Gwamnatin tarayya ta ayyana Litinin a matsayin ranar hutu
<|section|>news
Gwamnatin tarayya ta ayyana Litinin 16 ga watan Satumba a matsayin ranar hutu domin bikin murnar haihuwar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallama. Bayanin hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da babban Sakatare a ma’aikata... |
63 | <|title|>Sojoji sun hallaka rikakken ɗan ta’adda, Halilu Sububu da mayakan sa a Zamfara
<|section|>news
Rahotanni daga jihar Zamfara na nuni da cewa sojojin Najeriya sun hallaka Halilu Sububu, dan ta’adda da ya yi kaurin suna a yankin Arewa maso Yamma. Sububu, wanda ya kwashe shekaru ya na ta’addanci a jihar Zamfara,... |
64 | <|title|>YANZU-YANZU: PDP ta dakatar da Dino Melaye
<|section|>news
Jam’iyyar PDP ta dakatar da Sanata Dino Melaye daga jihar Kogi kan wasu zarge-zarge na yi wa jam’iyyar zagon-ƙasa. Wannan mataki , a cewar wata takarda da jaridar TRIBUNE ONLINE ta gani a yau Juma’a, kwamitin gudanarwar jam’iyyar na gundumar Ayetoro/... |
65 | <|title|>Tinubu ya bai wa jihohi Naira biliyan 108 don magance ambaliya da zaizayar ƙasa – Shettima
<|section|>news
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da kuɗi Naira biliyan 108 ga jihohi 36 na ƙasar domin yaƙi da ambaliya da sauran nau’ukan bala’o’i. BBC Hausa ta rawaito cewa Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima... |
66 | <|title|>Har yanzu farashin man fetur bai kai matakin da ya kamata ya kai ba a Nijeriya — IMF
<|section|>news
Asusun Lamuni na Duniya, IMF, ya ce har yanzu ba a kai farashin man fetur ɗin asalin farashinsa na kasuwa ba a Nijeriya. Hakan na nuni da cewa za a iya ƙara farashin a nan gaba kamar yadda jaridar Vanguard ta... |
67 | <|title|>Hajjin 2025: Hukumar alhazai ta Adamawa ta buƙaci maniyyata su fara ajiye Naira miliyan 8.2
<|section|>news
Shugaban Hukumar Jin dadin Alhazai ta jihar Adamawa, Malam Abubakar Salihu ya kira wani taron gaggawa da jami’an aikin hajji na kananan hukumomi a jihar. A wata sanarwa da sashen yaɗa labarai na hukuma... |
68 | <|title|>Halin da Nijeriya ta faɗa a hannun Tinubu na damun mu — Ciyamonin APC na jihoh
<|section|>news
Shugabannin jam’iyyar APC mai mulki a jihohi 36 na tarayya da kuma Abuja sun yanke shawarar ganawa da kwamitin koli na jam’iyyar (NWC) da kuma shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan halin da ƙasar nan ta shiga. Daily ... |
69 | <|title|>Za mu shiga zaɓen ƙananan hukumomi a Kano — APC
<|section|>news
Jam’iyyar APC a jihar Kano tace za ta shiga zaɓen ƙananan hukumomi da za a gudanar a ranar 26 ga watan Oktoba mai zuwa. A sanarwar da kakakin jam’iyyar, Hon. Ahmad S Aruwa ya fitar yace bayan karbar rahoton kwamitin da ya tattara shawararwari do... |
70 | <|title|>Bukarti ga Turji: In ka cika jarumi ka fito kayi gaba-da-gaba da sojoji
<|section|>news
Fitaccen mai sharhi kan lamuran tsaro a Najeriya, Barista Audu Bulama Bukarti ya bayyana jagoran ƴan fashin jeji da su ka addabi Arewa maso yamma, Bello Turji a matsayin matsoraci wanda ba zai iya yin gaba da gaba da sojo... |
71 | <|title|>Dillalan mai sun kaiwa Tinubu ƙorafin cewa man dizel din mu ya yi arha — Dangote
<|section|>news
Dillalan man fetur a Nijeriya sun rubuta wasikar koke ga shugaban ƙasa Bola Tinubu cewa karya farashin dizel zuwa Naira 900 duk lita da matatar mai ta Dangote ta yi na yin illa ga kasuwancinsu. Devakumar Edwin, m... |
72 | <|title|>Ambaliya: Mutane 30 ne su ka rasu a Maiduguri — NEMA
<|section|>news
Ambaliyar ruwa da ta afkawa birnin Maiduguri na jihar Borno ta jawo asarar rayuka 30, inji hukumomi a jiya Laraba. Daruruwan gidaje ne ambaliyar ta tafi dasu, wacce kuma ta yi barna a gonaki da unguwanni da wuraren kasuwanci. Ambaliyar ta f... |
73 | <|title|>Fasto ya kashe matarsa da wuka a Anambra
<|section|>news
Wani Fasto mai suna Elijah Okafor ya daɓa wa matarsa Ogechukwu wuka har lahira a jihar Anambra. Daily Trust ta rawaito cewa Okafor ya kashe matar ta sa a kauyen Nimo, karamar hukumar Njikoka ta jihar, a ranar 13 ga Agusta, 2024. Iyalan mamacin sun kai ... |
74 | <|title|>Kaduna: An kama ɗan shekara 74 da ya shafe shekaru 10 ya na sata a masallatai
<|section|>news
Dubun wani tsoho ɗan shekara 74 ta cika, inda aka kama shi yana satar tabarmin masallatai a Jihar Kaduna. Aminiya ta rawaito cewa tsohon dai ya amsa cewa ya shafe sama da shekaru 10 yana shiga masallatai ya sace tab... |
75 | <|title|>Wani asibiti ya ƙaddamar da na’urar maganin cutar shawara da ƙwaƙwalwa ga jarirai a Kano
<|section|>news
Wani asibiti mai zaman kan sa, Best Choice ya ɗauki gabaren kula da kiwon lafiyar jarirai tare da ƙaddamar da Sashin fasaha don kula da Lafiyar Jarirai da aka tsara don magance ciwon shawara da hana lalac... |
76 | <|title|>Ambaliya: Al’umma sun fara komawa mahallansu yayin da ruwa ya fara janye wa a Maiduguri
<|section|>news
Mazauna garin Maiduguri da ruwa ya raba da muhallansu daga madatsar ruwa ta Alau sun fara komawa gidajensu yayin da ruwan ke raguwa a hankali. Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa, NAN ya ruwaito cewa da yaw... |
77 | <|title|>Zaɓen ƙananan hukumomi a Kano: Gwaji ya nuna ƴan takara 20 na shaye-shaye – NDLEA
<|section|>news
A kalla ƴan takara 20 a zaben kananan hukumomi dake tafe a jihar Kano a ka samu suna shaye-shaye a gwajin da hukumar NDLEA ta yi musu. Kwamandan hukumar ta NDLEA na Kano, Abubakar Idris Ahmad ne ya tabbatar da h... |
78 | <|title|>Ambaliya: Sama da mutane 200,000 sun rasa mahallai inda yara da dama su ka ɓace a Maiduguri
<|section|>news
Ambaliyar ruwa da ta afku a Maiduguri, babban birnin jihar Borno da sanyin safiyar jiya, ta mamaye daruruwan gidaje tare da lalata dimbin dukiya. Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA ta tabbata... |
79 | <|title|>Gwamnatin Borno za ta maida waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa zuwa mahallansu cikin makonni biyu — Shettima
<|section|>news
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya ce gwamnatin jihar Borno za ta yi kokari ta maida al’ummar da ambaliyar ruwa ta ɗaiɗaita a Maiduguri zuwa mahallansu cikin mako ɗaya zuwa biyu... |
80 | <|title|>Tinubu ya bada umarnin gaggauta kwashe mutanen da ambaliyar ruwa ta ɗaiɗaita a Maidugur
<|section|>news
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nuna damuwa kan ambaliyar ruwa da ta shafi birnin Maiduguri na jihar Borno. Ambaliyar ruwan wacce ba a samu irin ta tsawon shekaru ba a jihar ta raba dubban mutane da muhallans... |
81 | <|title|>Babu shugabanci a LP, in ji Sanata a jam’iyyar
<|section|>news
Victor Umeh, Sanata mai wakiltar Anambra to Tsakiya baiyana cewa a halin yanzu dai jam’iyyar Labour (LP) ba ta da shugabanci a Nijeriya. Ya baiyana hakan ne a wata hira da aka yi da shi a shirin Siyasa a Yau a gidan talabijin na Channels. Umeh, w... |
82 | <|title|>Rundunar sojin-ƙasa ta yarda cewa sojoji na ta ajiye aiki, amma ta baiyana dalili
<|section|>news
Rundunar Sojin-ƙasan Najeriya ta ce yin ritaya na ƙashin kai da sallamar ma’aikata abu ne na yau da kullun kuma ya yi daidai da ka’idojin da aka gindaya kamar yadda ya ke kunshe a cikin Ka’idoji da Sharuɗɗan Aik... |
83 | <|title|>Watanni 30 kenan ba a biya mu alawus ba, jami’an tsaron bodojin Nijeriya sun koka
<|section|>news
Wasu jami’an Hukumar Kwastam ta Ƙasa (NCS) da na Hukumar Shige da Fice ta Ƙasa (NIS) da aka tura kan iyakokin Najeriya sun koka da rashin biyansu alawus-alawus din su na tsawon shekaru biyu da rabi, lamarin da y... |
84 | <|title|>APC ga Kawu Sumaila: Muna addu’ar Allah Ya dawo da kai cikin mu
<|section|>news
Jam’iyyar adawa ta APC a jihar Kano ta nuna fatan Sanata mai wakiltar Kano ta Kudu, Sanata Abdulrahman Kawu Sumaila ya dawo gidan sa na siyasa da ya bari. Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa Sanata Sumaila ya fice daga APC ne a ... |
85 | <|title|>Sarkin Potiskum ya nuna goyon baya ga sarautar Sarkin Kano Sanusi
<|section|>news
Mai Martaba Sarkin Potiskum Alh. Umar Bubaram Ibn Wuriwa Bauya ya yi mubaya’a ga Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II. Sarki Bauya ya nuna goyon bayan ne yayin da ya ziyarci Sarki Sanusi a fadar sa da ke Kano. Wata majiy... |
86 | <|title|>Ƴan Nijeriya na cikin yunwa, ka ɗauki matakan gaggawa — Jigo a APC ya faɗawa Tinubu
<|section|>news
Olatunbosun Oyintiloye, wani jigo a jam’iyyar APC a jihar Osun, ya roki shugaban kasa Tinubu ya yi saurin daukar mataki kan karuwar yunwa da matsin tattalin arziki da ake fuskanta a kasar nan. Mista Oyintiloye... |
87 | <|title|>Ni ba juya bace, mai-ɗakin gwamnan Edo ta yi martani ga Adams Oshiomhole
<|section|>news
Matar Gwamnan jihar Edo, Besty Obaseki ta shawarci matan da basa haihuwa kan kada gwiwarsu tayi sanyi domin zasu iya cika muradunsu ta mabanbanta hanyoyi ba iya zama uwaye ba. Daily Trust ta rawaito cewa matar Gwamnan na... |
88 | <|title|>Dangote zai iya sayar da man sa ga kowa ba mu kadai ba — NNPCL
<|section|>news
Babban Kamfanin mai na Ƙasa, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta yi masa na yi wa matatar mai ta Dangote maƙarƙashiya. MURIC ta yi zargin cewa ƙarin kuɗin mai da NNPCL ya sanar a bay... |
89 | <|title|>YANZU-YANZU: Ngelale ya ajiye aikinsa a matsayin mai magana da yawun shugaban ƙasa Tinubu
<|section|>news
Mai magana da yawun shugaban kasa Bola Tinubu, Chief Ajuri Ngelale ya ajiye aiki sakamakon rashin lafiya. Ajuri, ya bayyana hakan ne a wata takaitacciyar sanarwa da ya fitar a yau Asabar. “A ranar Juma’a... |
90 | <|title|>NADDC za ta yi taron wayar da kai don haskawa matasa damammaki a harkar ƙera ababen-hawa da sufuri
<|section|>news
Hukumar Kula da Ƙere-ƙere da Samar da Ababen-hawa ta Ƙasa, NADDC, da hadin gwiwa da Ofishin Mataimaki na Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Cigaban Matasa, Sanya Ido da Aiwatar da ayyuka, na daf da y... |
91 | <|title|>Yadda ƴan bindiga suka ciyar da karnukan su da naman gawar dan uwa na a Sakkwato — Malami
<|section|>news
Fitaccen Malamin addinin Musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Bashar Danfili, ya roki jama’a su taimaka musu da tallafin kudi bayan ƴan bindiga sun yi garkuwa da ƴan uwansa. Daily Trust ta rawaito cewa a wan... |
92 | <|title|>Tawogar wasan Polo ta kai wa Sarki Sanusi ziyarar neman tabarraki
<|section|>news
Tawogar wasan ƙwallon-doki ta Polo, ƙarƙashin jagorancin Tajuddeen Aminu Dantata ta kai wa Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ko ziyarar neman tabarraki. Da ya ke jawabi a yayin ziyarar, Bashir Dantata, dan uwa ga Tajuddeen, ya ce s... |
93 | <|title|>Tinubu ya gana da shugaban kasar China, Xi Jinping
<|section|>news
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi wata ganawa da shugaban ƙasar China Xi Jinping a yau Talata. Ganawar ta wakana ne a Beijing, babban birnin ƙasar ta China. A cikin wata sanarwa, mai magana da yawun shugaba Tinubu, Ajuri Naglale ya ce shuga... |
94 | <|title|>Nijeriya ce ta biyu a ƙarancin abinci a duniya — Bill Gates
<|section|>news
Shugaban gidauniyar haɗaka ta Bill & Melinda Gates, Bill Gates, ya ce Najeriya ce kasa ta biyu a jerin kasashe masu fama da karancin abinci a duniya. Ya bayyana hakan ne a lokacin da ya ke zantawa da wata kwararriya a fannin yada lab... |
95 | <|title|>Ba ƙwace motocin sojoji ƴan bindiga su ka yi ba – Mazauna Zamfara
<|section|>news
Wasu mazauna garin Zurmi da ke karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara sun karyata rade-radin da ake ta yadawa na kwace wasu motoci biyu dauke da makamai daga hannun sojoji da wani dan bindiga mai suna Bello Turji ya yi. Da ya ke... |
96 | <|title|>Garkuwa da mutane: Likitoci sun janye yajin aikin gargadi na kwanaki 7
<|section|>news
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa ta umarci mambobinta da su koma bakin aiki a yau Litinin bayan yajin aikin gargadi na kwanaki 7 da suka yi bisa garkuwa da mambar su, Dakta Ganiyat Popoola. An yi garkuwa da Pop... |
97 | <|title|>Ziyarar Tinubu zuwa China za ta haɓaɓaka hulɗar kasuwanci da aikin yi a Nijeriya — Jakadiya
<|section|>news
Yan Yuqing, karamar jakadiyar kasar China dake Legas, ta ce tana kyautata zaton ziyarar shugaba Bola Ahmed Tinubu a kasarta za ta bunkasa hulɗar kasuwanci da samar da ayyukan yi a Najeriya. Madam Yuqin... |
98 | <|title|>YANZU-YANZU: Shahararren mawakin siyasar nan, Garba Gashuwa ya rasu a Kano
<|section|>news
Allah Ya yi wa shahararren mawakin siyasar nan, Alhaji Garba Gashuwa rasuwa. Ƴar marigayin ta shaida wa wakilin DAILY NIGERIAN HAUSA cewa mahaifin na su ya rasu yau da asuba a Asibitin Kwararru na Murtala da ke Kano. T... |
99 | <|title|>Tuntuni Tinubu ya gano cewa Buhari ba ya yin shi a zaɓen 2023 — Sule Lamido
<|section|>news
Sule Lamido, tsohon gwamnan jihar Jigawa, ya bayyana cewa tun da fari , shugaban kasa Bola Tinubu ya gane cewa tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ba ya yin shi. Lamido, jigo a jam’iyyar adawa ta PDP, ya bayyana hak... |
End of preview. Expand in Data Studio
asali-x Dataset
A cleaned and curated corpus of Hausa-language news articles from 2020-2025. This dataset is designed for training and fine-tuning language models for Hausa text generation and understanding tasks.
Dataset Structure
The dataset is split into training and validation sets:
- Training set: ~57K articles
- Validation set: ~3K articles
Fields
- text: Article content in the format
<|title|>... <|section|>... body - id: Unique integer identifier for each article
Quality Checks
The dataset has been processed with the following quality measures:
- Duplicate removal (based on MD5 hashing)
- Short article filtering (articles under 200 characters are flagged)
- Unique ID verification
Usage
from datasets import load_dataset
# Load the dataset
dataset = load_dataset("superfunguy/asali-x-news-hausa", "text_only")
# Access training and validation splits
train_data = dataset["train"]
val_data = dataset["validation"]
Data Collection
The dataset was generated by aggregating news articles from three primary Hausa-language news platforms:
- Daily Nigeria Hausa
- Aminiya (Daily Trust Hausa)
- Legit Hausa
License
This dataset is released under the Creative Commons Attribution 4.0 International License (CC-BY-4.0).
Citation
If you use this dataset in your research, please cite:
@misc{asali-x,
author = {superfunguy},
title = {asali-x Dataset},
year = {2024},
publisher = {Hugging Face},
journal = {Hugging Face Hub},
howpublished = {\url{https://huggingface.co/datasets/superfunguy/asali-x-news-hausa}}
}
- Downloads last month
- 11