Dataset Viewer
Auto-converted to Parquet Duplicate
id
stringlengths
8
8
speaker_id
stringclasses
1 value
text
stringlengths
6
2.84k
locale
stringclasses
1 value
gender
stringclasses
1 value
audio
audioduration (s)
3.89
277
hau_1710
6
Wata rana wani ɗan ƙasa yaje gidan agwagi jinsin ƙwaƙwa Goosesa ya tarar da ƙwai duk launin rawaya suna ta ƙyalli. Sai ya ɗauke su ya ji sun yi nauyi sosai. Daga nan sai ya wuce zai jefar da su, don a tunaninsa dabara aka yi masa. Amma sai ya fara tunanin ya kai su gida da tunani na biyu, nan da nan ya fara farin ciki ...
hau
Male
hau_1708
6
Kerkeci yana fuskantar ƙalubale sosai wajen isa wurin tumaki saboda tsoron makiyayi da karnukansa. Amma wata rana sai ya tarar da fatar wata tunkiya da aka feɗe, aka jefar da ita a gefe, sai aka ɗora a kan wata tunkiyar, ta bi ta cikin tumakin. Ɗan ragon da yake cikin tumakin, wanda fatarsa kerkecin ke sanye da shi, ya...
hau
Male
hau_1718
6
Wata rana ne duk dabbobi dawa suka taru a masaukin zaki. Yayin da zaki ke barci, sai wani dila ya rinjayi ƙaramin dila ya je ya ɗaure igiya a jikin jelar zaki da kwanzon jimina. Suka ɗaure igiyar a jelar zakin, ɗayan kuma ga wani daji. Da zakin ya farka ya ga an ɗaure shi, sai ya fusata. Ya tara dabbobin duka, ya ce, “...
hau
Male
hau_1715
6
Wata rana, ƙaguwa biyu suna tafiya a bakin teku. Mahaifiyar Ƙaguwa ta ce wa ɗanta, “Kana tafiya cikin rashin mutunci, ya kamata ka yi gaba kai tsaye, ba gefe da gefe ba.” ɗan ƙaguwa ya ce, "Amma ta yaya zan yi tafiya gaba bayan kuna tafiya gefe da gefe?” Mahaifiyar ƙaguwa tayi ta ɗan yi tunani, sannan ta ce, “Kin yi ga...
hau
Male
hau_1707
6
Wata rana ana tsaka da yanayi mai zafi wani dila yana yawo a cikin wani lambu har sai da ya zo wajen wani nunannan inabi a jikin wani reshe reshe mai tsayi. Sai ya ce, "na zo wajen abin da zai kashe min ƙishin ruwa kawai,” in ji shi. Daga nan ya koma baya, ya yi gudu ya yi tsalle, don ya tsinko sai ya yi kuskure bai ts...
hau
Male
hau_1711
6
Wani Kerkeci mai jin ƙishirwa da ƙaramin rago sun zo rafi guda. Kerkeci yana tsaye saman, ragon kuma yana ƙasa. Kerkeci yana Shirin neman hanyar cinye ragon, ya ce, “Me ya sa ka watsa mini ruwa a daidai lokacin da nake sha.” Ragon da ya firgita ya ce, "Amma ni daga kasanka nake, ta yaya zan watsa maka ruwa. “Kerkeci ba...
hau
Male
hau_1714
6
Wani maciji ne yana ratsa daji sai ya ci karo da wani shagon sayar da kayan sulke. Dama can yana sha'awar kayan aiki da injuna masu ban mamaki, don haka ya lallaɓa ciki. Yana cikin bincike, da gangan ya ci karo da fayil. Fayil ɗin ya sari fatarsa, macijin ya fusata. Ya taso ya na ɗe jikinsa yana shirin sararsa. Amma da...
hau
Male
hau_1720
6
An taɓa samun wani lokaci da wasu abokan nan juna Dila da Kura, abokan juna. Wata rana wani farin gajimare ya bayyana a sararin samaniya. Dila ya hau kan gajimare yana ci daga jikinsa, yana tsammani wai kitse ne. Bayan ya gama sai ya kira kura ya ce, ‘Yar uwata, ki kama ni da kyau, don ina da abin da zan raba maki. Kur...
hau
Male
hau_1706
6
Wata rana ne Zaki na barci sai wani ɗan ƙaramin ɓera ya fara gudu sama da ƙasa; wannan ba da jimawa ba ya farkar da Zakin, ya buɗe bakinsa zai haɗiye shi. Sai ɓeran ya fara cewa, “Yi min afuwa, ya Sarki,” in ji ƙaramin ɓera: “Ka gafarta mini a wannan karon, ba zan taɓa mantawa da wannan rana ba: wane ne ya san abin da ...
hau
Male
hau_1719
6
Wata ya taɓa aika ɗan ƙwaro zuwa ga mutane. Ta ce, “Je ka wurin mutane, ka faɗa musu cewa na mutu, na dawo, haka za su mutu su tashi suma. Ƙwaron ya fara tafiya, sai wani kurege ya rugo ya ce, “Ina za ka?” “Zan je wurin mutane,” in ji ƙwaron. “Wata ne ya ce in gaya musu cewa ya mutu ya dawo da rai. Haka za su yi.” Kure...
hau
Male
hau_1702
6
Kamfanin Bua Group Daga baya, kamfanin ya shiga aikin tace sukari ta hanyar BUA Sugar Refinery Limited wanda aka kafa a ranar 13 ga Afrilu 2005. BUA Rice Limited an kafa shi a cikin 2014, yayin da IRS Flour Limited da IRS Pasta Limited aka ƙirƙire su a 2019. A cikin Nuwamba 2021, biyo bayan sake fasalin ta hanyar tsari...
hau
Male
hau_1713
6
Akwai wani lokaci, da aka samu wani biri wanda yake san kansa sosai fiye da kowa. A zatonsa ya fi kowa muni da rashin kyan gani, hakan ya sa yana ƘoƘarin ɓoye muninsa. Watarana yaga wata dila mai doguwar wutsiya mai kyau. Ya yi kishi sosai, ya tambayi dila ko zai iya samun guntun jelarta ya rufe nasa bayan nasa. Wannan...
hau
Male
hau_1717
6
Watarana, wani ƙwaro ya ƙalubalanci bijimin sa. Bijimin ya yi mamaki da nishaɗi ya yi dariya ya ce, "Kana ɗan ƙarami! Ta yaya za ka yi faɗa da ni?" Ƙwaro ya amsa, "Ina iya zama ƙarami, amma ni mai ƙarfi ne, zan iya ƙalubalantar dabbobi da yawa, kuma ban taɓa yin rashin nasara ba." Har yanzu bijimin yana cikin nishaɗi, ...
hau
Male
hau_1701
6
Naira ita ce sunan da aka ba takardu, ko silillan kuɗi da ake amfani dasu a kasar Najeriya, kobo ɗari (100) ne ke bada Naira ɗaya Akwai adadin Naira da ake amfani dasu daban-daban a faɗin Najeriya. TARIHI: An ɓullo da Naira ne a ranar 1 ga Janairun 1973, ta maye gurbin fam na Najeriya a kan kuɗi £1 = ₦2. Tsabar kudin s...
hau
Male
hau_1712
6
Wani kare yana tona rami da nufin neman ƙashi sai ya yi sa’ar tono gwal. Bai taɓa ganin gwal da yawa haka ba! Sosai ya yi murna ya mance da cin abinci. Nan ya zauna ya zuba ma gwal ɗin ido yana mafarkin duk wani abu da zai siya dashi. Watarana ne dai wata Angulu ta tashi sai ta ga kare a zaune. Ta ce “Me ke damunka?” A...
hau
Male
hau_1704
6
Gashaka Gumti National Park (GGNP) Gashaka-Gumti National Park (GGNP) Wani wurin shaƙatawa ne na ƙasa a Najeriya, Ana la'akari shi daga gandun daji guda biyu a shekarar 1991 kuma shi ne wurin shaƙatawa mafi girma a Najeriya. Yana cikin lardunan Taraba da Adamawa da ke gabas zuwa iyakar Kamaru. Jimlar yanki ya ƙunshi ku...
hau
Male
hau_1716
6
Iska da rana suna ta jayayya a kan wane ne ya fi ƙarfi. Iska ta ce, "Ni ne mafi ƙarfi! Zan iya rushe bishiyu in rushe gine-gine!” Rana ta ce, “Ni ne na fi ƙarfi! Zan iya sa jejin zafi ya isa ya dafa ƙwai a ƙasa!" Sun daɗe suna jayayya, amma kowannensu ya kasa shawo kan ɗaya. A ƙarshe, sai suka ga wani matafiyi yana taf...
hau
Male
hau_1705
6
Bar Beach Lagos Bar Beach bakin teku ne a gaɓar Tekun Atlantika kusa da gaɓar tekun Legas, a tsibirin Victoria Island A wani lokaci, ta kasance bakin teku mafi shahara a Najeriya musamman lokacin da Legas ta zama babban birnin ƙasar. Tun daga farkon shekarun alif 1970, zuwa ƙarshen shekarun 1980s, a lokacin mulkin soja...
hau
Male
hau_1700
6
Abuja Abuja Ita ce babban birnin tarayya, kuma ta takwas a girma a Najeriya. Birnin na nan a tsakiyar ƙasar Najeriya, a cikin Birnin Tarayya (FCT), kuma tsararran birni ne da aka zana a tsakanin shekarun 1980s wanda mai zane Architect Kenzo Tange ya zana ta. Ta zama babbar birnin Najeriya bayan tsohon babban birnin Leg...
hau
Male
hau_1500
6
keke mai launin bak'i
hau
Male
hau_1502
6
Kare mai launin bak'i na wasa da kwallo.
hau
Male
hau_1555
6
Dogon kogi.
hau
Male
hau_1531
6
Hudu sau biyar zai bada ashirin.
hau
Male
hau_1508
6
Tsutsa ta ratsa tumaturi mai launin ja.
hau
Male
hau_1536
6
Sha biyu sau hudu ya zama arba'in da takwas.
hau
Male
hau_1559
6
Dabbobi masu sauri.
hau
Male
hau_1503
6
Tuffa guda biyu mai launin kore an raba guda a ciki
hau
Male
hau_1554
6
Dogon dutse.
hau
Male
hau_1562
6
Yarinya mai shekara shida ta samu nasarar karatu a matakin karatu na shida.
hau
Male
hau_1557
6
Watannin shekara.
hau
Male
hau_1553
6
An zura kwallaye da dama a gasar kwallo.
hau
Male
hau_1535
6
Sha daya a hada uku ya zama sha hudu.
hau
Male
hau_1533
6
Takwas sau tara ya zama saba'in da biyu..
hau
Male
hau_1558
6
Duniya a cikin tsarin hasken rana.
hau
Male
hau_1551
6
Batun iyali
hau
Male
hau_1504
6
Alamar tsuntsaye guda uku da furanni uku masu launukan ja da kore.
hau
Male
hau_1541
6
Sittin a raba gida uku ya zama ashirin.
hau
Male
hau_1538
6
Goma sau goma ya zama dari.
hau
Male
hau_1532
6
Shida a hada da bakwai ya zama sha uku.
hau
Male
hau_1548
6
Miliyan daya sau daya a cikin biyar ya zama dubu dari biyu.
hau
Male
hau_1530
6
Daya a hada da biyu ya zama uku.
hau
Male
hau_1564
6
Kare mai shekara hudu na iya gano gidan mai gidansa a rukunin gidaje na hudu.
hau
Male
hau_1545
6
Uku a cikin hudu sau dari da ashirin ya zama casa’in.
hau
Male
hau_1523
6
Yanayi wayewar gari na iya zama da zafi idan ka samu ma'aunin selshiyos ya kai daga 40C zuwa sama..
hau
Male
hau_1537
6
Bakwai sau takwas ya zama hamsin shida.
hau
Male
hau_1596
6
Adama tana da ƙoƙarin karatu a Jami’ar Bayero da ke Kano.
hau
Male
hau_1595
6
Ali ya kasance mazaunin Zaria ne a cikin Jihar Kaduna.
hau
Male
hau_1547
6
Dari sau daya a cikin hudu ya zama ashirin da biyar.
hau
Male
hau_1599
6
Farida ta samu nasarar jarrabawar shiga jami’a
hau
Male
hau_1544
6
Biyu a cikin biyar sau tamanin ya zama talatin biyu.
hau
Male
hau_1598
6
Yakubu da Musa suna wasan ƙwallon ƙafa a filin wasa na ƙasa da ke Abuja.
hau
Male
hau_1546
6
Daya a cikin goma sau miliyan daya ya zama dubu dari..
hau
Male
hau_1505
6
Doki na gudu mai launin jar gurar a cikin da'ira mai launin rawaya.
hau
Male
hau_1563
6
Dattijo mai shekara sittin ya yi murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekara sittin da haihuwa..
hau
Male
hau_1522
6
Yanayi wayewar gari na iya zama da sanyi sosai idan aka samu ma'aunin selshiyos idan bai kai 10C.
hau
Male
hau_1507
6
Moda da ake amfani dashi don shayi daya bayan daya guda hudu.
hau
Male
hau_1520
6
Idan aka wayi gari aka samu ma'aunin selshiyos ya kai 80 degree ko kuma ya kai daga 20C zuwa fiye da haka.
hau
Male
hau_1524
6
Za a iya samun ruwan sama a wayewar gari idan ma'aunin selshiyos yana tsakanin 24C zuwa 33C.
hau
Male
hau_1597
6
Sadiya na cin abincin da ta girka kullum da yamma.
hau
Male
hau_1526
6
Za a iya samun iska a wayewar gari idan aka samu makin ma'aunin selshiyos ya yi kasa da 17C zuwa 18C.
hau
Male
hau_1549
6
Daya a cikin biyu a hada da daya a cikin shida ya zama biyu a cikin uku.
hau
Male
hau_1525
6
A wasu kashen idan aka samu makin ma'aunin selshiyos ya yi kasa da 35C.
hau
Male
hau_1539
6
Sha daya sau dari da goma ya zama dubu daya da dari biyu da goma.
hau
Male
hau_1527
6
A duk lokacin da aka samu sauyin yanayi ma'aunin selshiyos na sauyawa yana iya kaiwa 2C ko kuma ya gaza hakan.
hau
Male
hau_1586
6
Wurin shaƙatawa na Okomu National Park yana jihar Edo. Okomu sanan nan wuri ne a cikin Edo.
hau
Male
hau_1577
6
Daga nan, sai a cigaba da tafiya a bi hannun dama a haɗu da titin Augustus Aikhomu.
hau
Male
hau_1565
6
An haifi duk ɗan Adam a matsayin ɗa ’yantacce kuma daidai yake da a kare mutuncinsa da haƙƙinsa. Suna da hankali kuma ya kamata su nunawa junansu ’yan’uwantaka.
hau
Male
hau_1529
6
Da misalin karfe 10:00 na dare ma'aunin selshiyos ya maki 24C.
hau
Male
hau_1560
6
Wani mutum da wata sun isa wurin lokaci guda. Sai dai ba shi ne na farko da ya fara isa ba harda matar ta isa da farko.
hau
Male
hau_1561
6
Iyayen yaron sun halarci liyafar bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa ta cika shekara goma tare da rubuta lamba Goma a jikin kyautukan da aka rabar.
hau
Male
hau_1589
6
Gidan tarihi Esie Museum yana Ilorin babban birnin Jihar Kwara. Esie Museum ya kasance yana da wurin shaƙatawa.
hau
Male
hau_1584
6
Gidan Makama gidan tarihi ne da ke cikin birnin Jihar Kano. Gidan Makama ya haɗa abubuwan tarihi tun kafin a samar da jihar.
hau
Male
hau_1543
6
Daya a cikin biyar budaddiyar gwafa ashirin a hada da talatin a hada da arba’in gwafa a rufe ya zama sha takwas.
hau
Male
hau_1573
6
Ba a tanadi wata doka da ta ba wa wata ƙasa ko wata ƙungiya ko wani mutum damar rushe waɗannan dokoki da Majalisar Ɗinkin Duniya ta zartar ta amince da su ba.
hau
Male
hau_1590
6
Gidan Tarihin kayan Yaƙi na National War Museum a Umuahia babban birnin Jihar Abia. National War Museum yana ɗauke da kayan tarihin Yaƙi da aka yi da ‘yan awaren Biyafara.
hau
Male
hau_1574
6
Hanyar tafiya da za a bi daga Berger Roundabout zuwa headkwatar Kamfanin Media Trust a cikin babban birnin tarayya Abuja mai nisan kilomita 2.6 tafiyar minti biyar a mota.
hau
Male
hau_1592
6
Wildlife Safari Park wurin shaƙatawa ne a Jihar Plateau. Wildlife Safari Park ya kasance wurin da jihar ke samun kuɗin shiga.
hau
Male
hau_1575
6
Za a fara tafiya daga titin daga 24 Moses Majekodunmi Cresent wanda ke Ƙasan gada kai tsaye kamar za a tafi garejin mot ana Unguwar Jabi.
hau
Male
hau_1587
6
Badagry Slave Trade Route wani yanki ne a jihar Lagos na tarihin da aka yi cinikin bayi. Tun zamanin mulkin mallaka Badagry Slave Trade Route yake.
hau
Male
hau_1578
6
Sai a sake shiga hannun dama za a haɗu da ginin Kamfanin Media Trust a P.O.W. Mafemi Cresent daga dama.
hau
Male
hau_1567
6
A doka kowane ɗan Adam ɗaya yake da kowa babu bambanci, haka nan kuma suna da kariya iri ɗaya ta fuskar shari’a. Sannan kuma kowa na da kariyar shari’a a kan kowane nau’in bambanci wanda ya saɓawa waɗannan dokokin ɗan Adam.
hau
Male
hau_1581
6
Sai an kai nisan kilomita 4.7 kafin a canza hanya a bi hanyar da ta yi dama a yi tafiya mai nisan mita 300.
hau
Male
hau_1509
6
Karfe 1:00 na tsakar daren ranar Laraba 12C a ma'aunin selshiyos. Daga ranar Laraba karfe 2:00 na tsakar dare zuwa wani makon na ranar Talata da karfe 8:00 na dare za a samu dumi tare da gajimare a ma'aunin salshiyos 20..
hau
Male
hau_1582
6
Kai tsaye za a bi titin PZ wanda za a yi tafiyar kilomita 9.4 zuwa Ƙofar doka har zuwa Ƙofar Doka da ke cikin Ƙaramar hukumar Zaria.
hau
Male
hau_1580
6
Tafiyar wacce ta fara daga hanyar Basawa zuwa babbar hanyar Zaria zuwa Funtua Rd/Zaria Sokoto Rd/A126 duk a cikin Zaria.
hau
Male
hau_1568
6
A cikin wannan dokar. Na farko kowanne ɗan Adam yana da ‘yancin zama ɗan wata ƙasar. Na biyu, babu wanda za a ƙwace wa ‘yancinsa na zama ɗan ƙasa ba tare da ƙwaƙƙwaran dalili ba, sannan ba za a hana shi damar canza ƙasa ba, idan ya buƙaci hakan.
hau
Male
hau_1518
6
A yau Laraba 31 ga wata a ma'aunin selshiyos 21C akwai zafin rana da iska matsakaiciya da hadari da daddare. A ranar Alhamis 1 ga wata akwai hasken rana a ma'aunin selshiyos 21C. A ranar Juma'a 2 ga wata akwai hasken rana a ma'aunin selshiyos 20C. A Ranar Asabar 3 ga wata akwai hasken rana a ma'aunin selshiyos 20C.. A ...
hau
Male
hau_1569
6
A cikin wannan dokar Maza da mata da suka balaga suna da ‘yancin yin auren duk wanda suke so, kuma su hayayyafa ba tare da la’akari da bambancin launin fata ko na ƙasa ko kuma na addini ba. Duk da haka suna da ‘yancin cigaba da zaman aure suna kuma da damar rabuwa. A cikin dokar kuma ba za a ɗaura aure ba sai da amince...
hau
Male
hau_1517
6
A yau Laraba 31 ga wata a ma'aunin selshiyos 30C akwai zafin rana da kura. A ranar Alhamis 1 ga wata akwai hasken rana a ma'aunin selshiyos 31C. A ranar Juma'a 2 ga wata akwai hasken rana a ma'aunin selshiyos 31C. A Ranar Asabar 3 ga wata akwai hasken rana a ma'aunin selshiyos 31C.. A ranar Lahadi 4 ga wata akwai haske...
hau
Male
hau_1566
6
Kowane mutum na da haƙƙin ya sami duk wani haƙƙi da ‘yanci da aka bayyana a cikin wannan sanarwar, ba tare da banbanta kowanne ba, kamar launin fata, launi, jinsi, harshe, addini, siyasa ko wani ra'ayi, asalin ƙasa ko zamantakewa, dukiya, haihuwa ko wani matsayi. Duk da haka, kuma, ba za a bambance siyasa, hukunci ko m...
hau
Male
hau_1571
6
A wannan dokar a farko: Duk mutum yana da ‘yancin yin irin aikin da yake da ra’ayi, kuma dole ya sami kariyar dukkan haƙƙoƙinsa na aiki, da kuma samar masa kariya daga rasa aikin. Na biyu. Ba tare da nuna bambanci ba, dole ne a biya kowa haƙƙinsa na aikin da ya yi. Na uku. Duk wani ma’aikaci sai an biya shi albashi mai...
hau
Male
hau_1572
6
A wannan doka da farko, Kowa na da haƙƙin samun ilimi. Ilimin ya zama kyauta a aƙalla a matakin firamare, kuma ilimin firamaren ya zama dole. Shi kuwa ilimin fasaha da na sana’a har ma da manyan makarantu ya kasance ƙofofinsu a buɗe suke ga kowa muddin an cika ƙa’idojin samunsu. Na biyu: Dole ne manufar ilimi ta kasanc...
hau
Male
hau_1512
6
Da karfe 5:00 na yamma ma'aunin selshiyos 20C. Daga karfe 6:00 a ranar Talata za a samu yanayin zafi da maki 21C a ma'aunin selshiyos. A ranar Laraba kuwa za a samu yanayin zafi. Daga karfe 12:00 na ranar Alhamis a ma'aunin yanayin selshiyos 23C har zuwa ranar Juma'a zuwa karfe 3:00 na tsakar dare da maki a ma'aunin se...
hau
Male
hau_1511
6
Da karfe 2:00 na tsakar daren Laraba ma'aunin selshiyos 8C. Daga karfe 3:00 a tsakar daren ranar Laraba za a samu ruwan sama da maki 11C a ma'aunin selshiyos. A ranar Alhamis kuwa za a samu yanayin sanyi. Daga karfe 9:00 na ranar Juma'a a ma'aunin yanayin selshiyos 16C har zuwa ranar Asabar zuwa karfe 12:00 na rana a m...
hau
Male
hau_1510
6
Karfe 3:00 na tsakar daren Laraba ma'aunin selshiyos 12C. Daga karfe 4:00 a asubahin ranar Laraba za a samu ruwan sama. A ranar Alhamis kuwa za a samu dumin yanayi. Daga karfe 10:00 na ranar Juma'a a ma'aunin yanayin selshiyos 24C za a samu ruwan sama har zuwa ranar Asabar zuwa karfe 1:00 na rana a ma'aunin selshiyos 1...
hau
Male
hau_1514
6
Da karfe 10:00 na safe a ma'aunin selshiyos 24C. Daga karfe 11:00 a ranar Laraba za a samu yanayin zafi da maki 31C a ma'aunin selshiyos. A ranar Alhamis kuwa za a samu yanayin zafi da hasken rana a ma'aunin selshiyos 31C. Daga karfe 5:00 na ranar Juma'a a ma'aunin yanayin selshiyos 30C za a samu zafin rana. A ranar As...
hau
Male
hau_1515
6
Da karfe 2:00 na tsakar dare a ma'aunin selshiyos 1C. Daga karfe 3:00 a ranar Laraba za a samu yanayin sanyi da maki 4C a ma'aunin selshiyos tare da ruwan sama. A ranar Alhamis kuwa za a cigaba da samun yanayin sanyi da hasken rana a ma'aunin selshiyos 3C. Daga karfe 9:00 na safe ranar Juma'a a ma'aunin yanayin selshiy...
hau
Male
hau_1583
6
Wasu daga cikin sanannun Jihohi da adaddin mutanen da ke ciki da kuma wuraren shaƙatawa a biranen Nigeria 1. Abuja: babban birnin tarayyar Nigeria, ƙidayar mutanen garin ya kai adadin 4,026,000 a shekarar 2024. Wuraren shaƙatawa sun haɗa da Jabi Lake da Zuma Rock Millennium Park da sauransu. 2. Jihar Lagos: Babban birn...
hau
Male
hau_1469
6
Saniya na kiwo a kusa da bishiya
hau
Male
hau_1493
6
Buta mai launin bak'i
hau
Male
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
Downloads last month
26