audio audioduration (s) 1.21 45.3 | user_id stringclasses 20
values | language stringclasses 1
value | text_id stringlengths 8 8 | source_text stringlengths 6 446 | duration float64 1.21 45.3 | recorded_at stringdate 2025-11-15 12:19:39 2025-12-27 13:43:59 | original_sample_rate int64 48k 48k | silence_ratio float64 0.01 0.5 | snr_db float64 30 51.1 | speech_rate float64 1.71 9.24 | volume_db float64 -39.28 -13.4 | split stringclasses 1
value | english_text stringlengths 10 342 | mapping_key stringlengths 7 7 |
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
E001 | hausa | HNX_0001 | Welsh AMs ta damu game da 'yadda ake zama kamar wawaye' | 5.85 | 2025-12-21 11:37:30 | 48,000 | 0.05 | 36.09 | 6.32 | -30.35 | train | Welsh AMs worried about 'looking like muppets' | NX_0001 | |
E001 | hausa | HNX_0002 | Akwai tsoron haɗari a tsakanin wasu AMs a bisa shawarar canza muƙaminsu zuwa MWPs (Mamban Majalisar Dokoki ta Welsh). | 15.51 | 2025-12-20 17:56:05 | 48,000 | 0.23 | 32.82 | 4.96 | -24.14 | train | There is consternation among some AMs at a suggestion their title should change to MWPs (Member of the Welsh Parliament). | NX_0002 | |
E001 | hausa | HNX_0003 | Abin ya tashi ne saboda shirye-shirye na canza sunan taron zuwa Majalisar Dokoki ta Welsh. | 8.55 | 2025-12-20 17:56:31 | 48,000 | 0.16 | 34.43 | 5.73 | -24.4 | train | It has arisen because of plans to change the name of the assembly to the Welsh Parliament. | NX_0003 | |
E001 | hausa | HNX_0004 | AM a ɓangaren siyasa sun damu ƙwarai don zai iya haifar da ba’a. | 11.67 | 2025-12-20 17:56:51 | 48,000 | 0.39 | 38.59 | 4.28 | -25.08 | train | AMs across the political spectrum are worried it could invite ridicule. | NX_0004 | |
E001 | hausa | HNX_0005 | Wani AM na Jam’iyyar Labour ya ce ƙungiyar ta damu "yana rauji da Twp da kuma Pwp." | 11.23 | 2025-12-20 17:57:48 | 48,000 | 0.2 | 31.93 | 4.54 | -26.82 | train | One Labour AM said his group was concerned "it rhymes with Twp and Pwp." | NX_0005 | |
E001 | hausa | HNX_0006 | Don masu karatu a wajen Wales: A cikin Welsh twp yana nufin hauka kuma pwp yana nufin kashi. | 11.99 | 2025-12-20 17:58:11 | 48,000 | 0.17 | 30.63 | 4.42 | -26.06 | train | For readers outside of Wales: In Welsh twp means daft and pwp means poo. | NX_0006 | |
E001 | hausa | HNX_0007 | Wani Plaid AM ya ce gungun gaba ɗaya “ba su ji daɗi ba” kuma ya ba da shawarar zaɓuɓɓuka. | 9.95 | 2025-12-20 17:58:44 | 48,000 | 0.25 | 34.51 | 5.43 | -25.7 | train | A Plaid AM said the group as a whole was "not happy" and has suggested alternatives. | NX_0007 | |
E001 | hausa | HNX_0008 | Wani mai ra’ayin riƙau na Welsh ya ce gungun “ba shi da wani abu a zuciya” game da canza sunan, amma ya lura wani ɗan gajeren bayani ne daga MWP zuwa Muppet. | 16.87 | 2025-12-20 21:45:56 | 48,000 | 0.17 | 31.57 | 3.44 | -29.89 | train | A Welsh Conservative said his group was "open minded" about the name change, but noted it was a short verbal hop from MWP to Muppet. | NX_0008 | |
E001 | hausa | HNX_0009 | A wannan bigiren, ana furta harafin w na Welsh ne kwatankwacin furucin Turanci na Yorshire na harafin u. | 11.43 | 2025-12-20 21:47:07 | 48,000 | 0.2 | 32.22 | 4.11 | -28.3 | train | In this context The Welsh letter w is pronounced similarly to the Yorkshire English pronunciation of the letter u. | NX_0009 | |
E001 | hausa | HNX_0010 | Hukumar Majalisar, wanda a yanzu haka ke rubuta daftarin dokar don gabatar da canje-canjen sunan, ta ce: “Hukuncin ƙarshe a kan kowaɗanne abubuwa masu bayyanarwa abin da ake kiran mambobi na Majalisar zai kasance kuwa wani batu ne don mambobin da kansu.” | 25.75 | 2025-12-20 21:48:55 | 48,000 | 0.16 | 30.11 | 5.32 | -29.45 | train | The Assembly Commission, which is currently drafting legislation to introduce the name changes, said: "The final decision on any descriptors of what Assembly Members are called will of course be a matter for the members themselves." | NX_0010 | |
E001 | hausa | HNX_0011 | Dokar Gwamnatin Welsh ta 2017 ta ba wa majalisar Welsh iko na canza sunanta. | 9.43 | 2025-12-20 21:49:13 | 48,000 | 0.15 | 32.45 | 4.66 | -27.38 | train | The Government of Wales Act 2017 gave the Welsh assembly the power to change its name. | NX_0011 | |
E001 | hausa | HNX_0012 | A cikin Yuni, Hukumar ta wallafa sakamako na wata tattaunawar jama’a a kan ƙudurorin waɗanda suka sami babban goyon baya don kiran majalisar Majalisar Dokokin Welsh. | 18.23 | 2025-12-20 21:49:42 | 48,000 | 0.19 | 32.58 | 5.05 | -29.1 | train | In June, the Commission published the results of a public consultation on the proposals which found broad support for calling the assembly a Welsh Parliament. | NX_0012 | |
E001 | hausa | HNX_0013 | A kan batun sunan AMs ɗin, Hukumar ta fi son Mambobin Majalisar Dokokin Welsh ko WMPs, amma zaɓin MWP ya sami mafi goyon bayan a cikin wata tattaunawar jama’a. | 23.11 | 2025-12-20 21:50:13 | 48,000 | 0.22 | 31.88 | 4.5 | -29.23 | train | On the matter of the AMs' title, the Commission favored Welsh Parliament Members or WMPs, but the MWP option received the most support in a public consultation. | NX_0013 | |
E001 | hausa | HNX_0014 | A fili AMs suna ba da shawarar wasu zaɓuɓɓuka ne, amma gwagwarmayar isa ga matsaya za ta iya zama mai wahala ga Jami’i Mai Kula, Elin Jones, wanda ake tsammanin za ta miƙa daftarin dokar a kan canje-canje a cikin makonni. | 27.19 | 2025-12-20 21:51:35 | 48,000 | 0.21 | 32.76 | 4.08 | -26.81 | train | AMs are apparently suggesting alternative options, but the struggle to reach consensus could be a headache for the Presiding Officer, Elin Jones, who is expected to submit draft legislation on the changes within weeks. | NX_0014 | |
E001 | hausa | HNX_0015 | Dokar a kan canje-canjen za su haɗa da sauran canje-canje na yadda majalisar ke aiki, da ya haɗa da ƙa’idoji a kan ayyana rashin cancanta na AMs da kuma tsara tsari na kwamitin. | 21.31 | 2025-12-20 21:52:33 | 48,000 | 0.27 | 31.91 | 4.08 | -28.17 | train | The legislation on the reforms will include other changes to the way the assembly works, including rules on disqualification of AMs and the design of the committee system. | NX_0015 | |
E001 | hausa | HNX_0016 | AMs za su sami kaɗa kuri’ar karshe a kan batun abin da za a kira su da shi a yayin da suka yi mahawarar dokar. | 10.31 | 2025-12-20 21:53:11 | 48,000 | 0.14 | 32.04 | 4.75 | -27.47 | train | AMs will get the final vote on the question of what they should be called when they debate the legislation. | NX_0016 | |
E001 | hausa | HNX_0017 | ‘Yan Macedonia sun tafi yin zaɓuɓɓuka a cikin zaɓen raba gardama a kan canza sunan kasar | 7.95 | 2025-12-20 21:53:36 | 48,000 | 0.12 | 33.26 | 5.15 | -27.04 | train | Macedonians go to polls in referendum on changing country's name | NX_0017 | |
E001 | hausa | HNX_0018 | Masu kada kuri’a za su yi zaɓe a kan ko su canza sunan kasarsu zuwa “Jamhuriyyar Macedonia ta Arewa.” | 9.59 | 2025-12-20 21:53:54 | 48,000 | 0.11 | 31.56 | 5.21 | -26.78 | train | Voters will vote Sunday on whether to change their country's name to the "Republic of North Macedonia." | NX_0018 | |
E001 | hausa | HNX_0019 | An saita sanannen zaɓen ne don wani ƙoƙari na warware wani rikicin da ya yi shekara da shekaru tare da makwaɓciyar ƙasa ta Greece, wadda ke da lardinta da ake kira Macedonia. | 19.11 | 2025-12-20 21:54:28 | 48,000 | 0.21 | 30.99 | 4.87 | -27.49 | train | The popular vote was set up in a bid to resolve a decades-long dispute with neighboring Greece, which has its own province called Macedonia. | NX_0019 | |
E001 | hausa | HNX_0020 | Athens ta jima tana jajircewa cewa sunan makwaɓciyarta daga arewaci yana wakiltar wani ƙorafi ne a kan yankinta kuma ta sha maimaita ƙin neman matsayin mamba a Tarayyar Turai da Ƙungiyar Ƙawance ta NATO. | 26.95 | 2025-12-20 21:55:40 | 48,000 | 0.2 | 31.54 | 3.45 | -27.03 | train | Athens has long insisted that its northern neighbor's name represents a claim on its territory and has repeatedly objected to its membership bids for the EU and NATO. | NX_0020 | |
E001 | hausa | HNX_0021 | Shugaban Ƙasar Macedonia Gjorge Ivanov, wani mai adawa da tsarin zaɓen kai tsaye a kan canza sunan, ya ce zai yi watsi da zaɓen. | 15.23 | 2025-12-20 21:56:10 | 48,000 | 0.22 | 34.64 | 4.66 | -26.44 | train | Macedonian President Gjorge Ivanov, an opponent of the plebiscite on the name change, has said he will disregard the vote. | NX_0021 | |
E001 | hausa | HNX_0022 | Amma, masu goyon bayan zaɓen raba gardamar, da suka haɗa da Firaminista Zoran Zaev, suna mahawara cewa canza sunan wani ɗan aiki ne da dole a yi don a shiga Tarayyar Turai da Ƙungiyar Ƙawance ta NATO. | 20.67 | 2025-12-20 21:56:43 | 48,000 | 0.14 | 31.04 | 3.82 | -25.93 | train | However, supporters of the referendum, including Prime Minister Zoran Zaev, argue that the name change is simply the price to pay to join the EU and NATO. | NX_0022 | |
E001 | hausa | HNX_0023 | Ƙararrawar St. Martin's Sun yi Shiru Saboda Majami’u a cikin Harlem suna cikin Gwargwarmaya | 14.15 | 2025-12-20 21:57:09 | 48,000 | 0.31 | 33.68 | 3.39 | -27.22 | train | The Bells of St. Martin's Fall Silent as Churches in Harlem Struggle | NX_0023 | |
E001 | hausa | HNX_0024 | “A tarihi, tsofaffin mutanen da na yi magana da su sun ce akwai wata mashaya da wata majami’a a kowace kusurwa,” Inji Mista Adams. | 14.75 | 2025-12-20 21:58:32 | 48,000 | 0.27 | 35.03 | 4.47 | -26.17 | train | "Historically, the old people I've talked to say there was a bar and a church on every corner," Mr. Adams said. | NX_0024 | |
E001 | hausa | HNX_0025 | “A yau kuwa, babu ko ɗaya.” | 3.43 | 2025-12-20 21:58:43 | 48,000 | 0.47 | 34.6 | 3.49 | -28.09 | train | "Today, there's neither." | NX_0025 | |
E001 | hausa | HNX_0026 | Ya ce ɓacewa ta mashayun abu ne na fahimta. | 7.75 | 2025-12-20 21:58:59 | 48,000 | 0.4 | 37.32 | 2.71 | -28.51 | train | He said the disappearance of bars was understandable. | NX_0026 | |
E001 | hausa | HNX_0027 | “Mutane suna shaƙatawa ta wata hanya daban” a ranakun nan, injin shi. | 8.07 | 2025-12-20 21:59:15 | 48,000 | 0.25 | 34.33 | 4.83 | -26.38 | train | "People socialize in a different way" nowadays, he said. | NX_0027 | |
E001 | hausa | HNX_0028 | “Mashayu yanzu ba ɗakuna ne da ke makwaɓta ba inda mutane ke zuwa a-kai-a-kai.” | 7.51 | 2025-12-20 21:59:50 | 48,000 | 0.17 | 30.65 | 4.92 | -25.8 | train | "Bars are no longer neighborhood living rooms where people go on a regular basis." | NX_0028 | |
E001 | hausa | HNX_0029 | A game da majami’un, ya damu cewa kuɗin da ake samu daga sayar da kadarori ba za su jima kamar yadda shugabanni ke tsammani ba, “kuma nan ba da jimawa ba ko daga baya za su dawo idan suka fara.” | 19.91 | 2025-12-20 22:00:23 | 48,000 | 0.19 | 31.92 | 4.77 | -26.13 | train | As for churches, he worries that the money from selling assets will not last as long as leaders expect it to, "and sooner or later they'll be right back where they started." | NX_0029 | |
E001 | hausa | HNX_0030 | Ya ƙara da cewa, za a musanya majami’u da gine-ginen gidaje tare da manyan wurare masu cike da irin mutane waɗanda ba za su taimaka wa sauran wuraren samun mafaka na makwaɓta ba. | 17.27 | 2025-12-20 22:01:01 | 48,000 | 0.13 | 32.18 | 4.75 | -24.24 | train | Churches, he added, could be replaced by apartment buildings with condominiums filled with the kind of people who will not help the neighborhood's remaining sanctuaries. | NX_0030 | |
E001 | hausa | HNX_0031 | “Mafi yawan mutane da za su sayi manyan wurare a cikin waɗannan gine-ginen za su kasance farar fata ne,” inji shi, “don haka kuwa za su gaggauto da ranar da za a ce waɗannan majami’u sun rufe gaba ɗaya saboda akwai yiwuwar mafi yawanci waɗannan mutane da suka shiga cikin waɗannan manyan wuraren su zama mambobi na waɗan... | 32.39 | 2025-12-20 22:02:34 | 48,000 | 0.17 | 32.08 | 5.03 | -25.24 | train | "The overwhelming majority of people who buy condominiums in these buildings will be white," he said, "and therefore will hasten the day that these churches close altogether because it is unlikely that most of these people who move into these condominiums will become members of these churches." | NX_0031 | |
E001 | hausa | HNX_0032 | Duka majami’un guda biyu farar fata ne suka gina su kafin Harlem ta zama alƙaryar baƙaƙen fata - Al’ummar da ke Alƙaryar a 1870, shekaru goma bayan St. Martin’s. | 21.31 | 2025-12-20 22:05:09 | 48,000 | 0.22 | 30.28 | 4.64 | -26.48 | train | Both churches were built by white congregations before Harlem became a black metropolis - Metropolitan Community in 1870, St. Martin's a decade later. | NX_0032 | |
E001 | hausa | HNX_0033 | Asalin farar fata mahalarta ‘yan Methodist sun fita ne a cikin shekaru na 1930. | 11.19 | 2025-12-20 22:05:50 | 48,000 | 0.15 | 32.44 | 4.29 | -24.5 | train | The original white Methodist congregation moved out in the 1930s. | NX_0033 | |
E001 | hausa | HNX_0034 | Wani taron masu ibada baƙaƙe da ke yin ibada a kusa suka mallaki ginin. | 6.87 | 2025-12-20 22:06:45 | 48,000 | 0.18 | 30.93 | 5.82 | -23.73 | train | A black congregation that had been worshiping nearby took title to the building. | NX_0034 | |
E001 | hausa | HNX_0035 | Taron baƙaƙen fata masu ibada ne suka karɓe ragamar St. Martin’s a ƙarƙashin Rabaran John Howard Johnson, wanda ya jagoranci ‘yan kasuwa da su ƙaurace ma sayen kaya a kan layi na 125, wani babban layin yin sayayya a Harlem, wanda ya jajirce a wajen yin hayar ma’aikata ko tallafawa baƙaƙen fata. | 31.15 | 2025-12-20 22:08:59 | 48,000 | 0.15 | 32.79 | 3.92 | -24.79 | train | St. Martin's was taken over by a black congregation under the Rev. John Howard Johnson, who led a boycott of retailers on 125th Street, a main street for shopping in Harlem, who resisted hiring or promoting blacks. | NX_0035 | |
E001 | hausa | HNX_0036 | Wata gobara a cikin shekarar 1939 ta lalata ginin sosai, amma kamar yadda mabiyan Fada Johnson suka yi shirye-shirye na sake ginin, su ne suka buɗe kayan kiɗan majami’ar. | 21.87 | 2025-12-20 22:09:59 | 48,000 | 0.24 | 31.55 | 5.07 | -24.06 | train | A fire in 1939 left the building badly damaged, but as Father Johnson's parishioners made plans to rebuild, they commissioned the carillon. | NX_0036 | |
E001 | hausa | HNX_0037 | Rabaran David Johnson, ɗan Fada Johnson da wanda ya gaje shi a St. Martin's, a cikin alfahari ya kiran kayan kiɗan majami’ar “ƙararrawowin mutane talakawa.” | 17.71 | 2025-12-20 22:11:44 | 48,000 | 0.24 | 32.28 | 5.14 | -25.07 | train | The Rev. David Johnson, Father Johnson's son and successor at St. Martin's, proudly called the carillon "the poor people's bells." | NX_0037 | |
E001 | hausa | HNX_0038 | Ƙwararren da ya kaɗa ƙararrawar a watan Yuli ya kira shi da wani abu daban: “Wata ajiyayyar dukiyar al’ada” da “wani kayan tarihi da ba za a iya maida gurbinsa ba.” | 19.27 | 2025-12-20 22:12:12 | 48,000 | 0.25 | 33.07 | 3.79 | -24.95 | train | The expert who played the carillon in July called it something else: "A cultural treasure" and "an irreplaceable historical instrument." | NX_0038 | |
E001 | hausa | HNX_0039 | Kwararren, Tiffany Ng na Jami’ar Michigan, har ila yau ya lura cewa shi ne kayan kiɗa na farko a duniya da wani mawaki baƙar fata ya rera, wato Dionisio A. Lind, wanda ya motsa babban kayan kiɗan a Majami’ar Riverside shekaru 18 da suka wuce. | 29.31 | 2025-12-20 22:13:18 | 48,000 | 0.22 | 32.61 | 3.96 | -24.31 | train | The expert, Tiffany Ng of the University of Michigan, also noted that it was the first carillon in the world to be played by a black musician, Dionisio A. Lind, who moved to the larger carillon at the Riverside Church 18 years ago. | NX_0039 | |
E001 | hausa | HNX_0040 | Mista Merriweather ya ce St. Martin's ɗin ba ta musanya shi ba. | 5.55 | 2025-12-20 22:13:45 | 48,000 | 0.17 | 32.15 | 7.74 | -23.95 | train | Mr. Merriweather said that St. Martin's did not replace him. | NX_0040 | |
E001 | hausa | HNX_0041 | Abin da ya bayyana a St. Martin’s a ‘yan watanni da suka wuce ya zama wani labari mai ruɗarwa na masana zane da ‘yan kwangila, wasu da shugabannin majami’ar da ba su da ilimi suka kawo, sauran kuwa daga ikon babban limamin ‘yan Episcopal. | 21.51 | 2025-12-20 22:16:54 | 48,000 | 0.19 | 32.64 | 5.9 | -28.19 | train | What has played out at St. Martin's over the last few months has been a complicated tale of architects and contractors, some brought in by the lay leaders of the church, others by the Episcopal diocese. | NX_0041 | |
E001 | hausa | HNX_0042 | Sai kwamitin vestry ɗin - hukumar gudanar da yankin iyakar majami’ar, da ta haɗa da shugabanni da ba su da ilimi - sun rubuta wa babban limamin a Yuli da damuwowinsu cewa yankin iyakar majami’ar “zai nemi mika kuɗaɗen da aka kashe” zuwa kwamitin vestry ɗin, duk da cewa ba a sa kwamitin vestry ɗin ba a yin hayar masu za... | 43.07 | 2025-12-20 22:17:57 | 48,000 | 0.22 | 30.93 | 4.11 | -25.99 | train | The vestry - the parish's governing body, made up of lay leaders - wrote the diocese in July with concerns that the diocese "would seek to pass along the costs" to the vestry, even though the vestry had not been involved in hiring the architects and contractors the diocese sent in. | NX_0042 | |
E001 | hausa | HNX_0043 | Wasu mabiya sun yi ƙorafi game da rashin bayyana abin da aka yi ta ɓangaren yankin iyakar majami’ar. | 10.23 | 2025-12-20 22:18:15 | 48,000 | 0.17 | 31.19 | 5.47 | -26.12 | train | Some parishioners complained of a lack of transparency on the diocese's part. | NX_0043 | |
E001 | hausa | HNX_0044 | Babban kifin teku ya raunata mai iyon neman lobster ɗan shekaru 13 a California | 7.75 | 2025-12-20 22:18:52 | 48,000 | 0.12 | 30.44 | 6.06 | -23.8 | train | Shark injures 13-year-old on lobster dive in California | NX_0044 | |
E001 | hausa | HNX_0045 | Wani babban kifin teku ya kai hari da raunata wani yaro mai shekaru 13 a ranar Asabar a lokacin da yake iyon neman losbter a cikin California a ranar buɗe lokacin lobster, kamar yadda jami’ai suka ce. | 21.35 | 2025-12-20 22:19:22 | 48,000 | 0.19 | 30.36 | 5.43 | -25.7 | train | A shark attacked and injured a 13-year-old boy Saturday while he was diving for lobster in California on the opening day of lobster season, officials said. | NX_0045 | |
E001 | hausa | HNX_0046 | Harin ya faru ne kawai kafin ƙarfe 7 na safe kusa da Bakin Tekun Beacon a cikin Encinitas. | 13.43 | 2025-12-20 22:19:43 | 48,000 | 0.4 | 34.43 | 4.24 | -28.15 | train | The attack occurred just before 7 a.m. near Beacon's Beach in Encinitas. | NX_0046 | |
E001 | hausa | HNX_0047 | Chad Hammel ya fada wa gidan talabijin na KSWB-TV a San Diego yana iyo ne tare da abokansa na kusan rabin sa’a a ranar Asabar da safe a lokacin da ya ji yaron yana kururuwa shikenan sai ya nufi wurin tare da wani gungun mutane don su jawo shi waje daga ruwan. | 25.71 | 2025-12-20 22:21:40 | 48,000 | 0.15 | 33.41 | 5.02 | -20.55 | train | Chad Hammel told KSWB-TV in San Diego he had been diving with friends for about half an hour Saturday morning when he heard the boy screaming for help and then paddled over with a group to help pull him out of the water. | NX_0047 | |
E001 | hausa | HNX_0048 | Hammel ya ce da farko ya ɗauka wata annishuwa ce ta kama wani lobster, amma sai ya “gano cewa ihu yake yi, ‘An cije ni! | 10.73 | 2025-12-21 11:40:48 | 48,000 | 0.12 | 30.78 | 5.4 | -31.47 | train | Hammel said at first he thought it was just excitement of catching a lobster, but then he "realized that he was yelling, 'I got bit! | NX_0048 | |
E001 | hausa | HNX_0049 | An cije ni!’ | 1.79 | 2025-12-20 22:22:22 | 48,000 | 0.33 | 34.64 | 2.79 | -24.04 | train | I got bit!' | NX_0049 | |
E001 | hausa | HNX_0050 | An cire kashin ƙafaɗarsa gaba ɗaya,” inji Hammel da ya gani a lokacin da ya isa wurin yaron. | 8.87 | 2025-12-20 22:22:48 | 48,000 | 0.15 | 34.3 | 5.75 | -21.18 | train | His whole clavicle was ripped open," Hammel said he noticed once he got to the boy. | NX_0050 | |
E001 | hausa | HNX_0051 | “Na yi ihu ga kowa don su fita daga ruwan. Hammel ya ƙara da cewa, ‘Akwai babban kifin teku a cikin ruwan!” | 8.79 | 2025-12-20 22:23:18 | 48,000 | 0.15 | 30.39 | 5.91 | -21.79 | train | "I yelled at everyone to get out of the water: 'There's a shark in the water!'" Hammel added. | NX_0051 | |
E001 | hausa | HNX_0052 | An ɗauki yaron a cikin jirgin sama zuwa Asibitin Yara na Rady da ke cikin San Diego inda aka jera shi a yanayi mai tsanani. | 15.43 | 2025-12-20 22:24:55 | 48,000 | 0.29 | 34.36 | 3.76 | -23.81 | train | The boy was airlifted to Rady Children's Hospital in San Diego where he is listed in critical condition. | NX_0052 | |
E001 | hausa | HNX_0053 | Ba a san ire-iren jinsunan babban kifin tekun da ya yi wannan harin ba. | 8.31 | 2025-12-20 22:25:36 | 48,000 | 0.3 | 35.45 | 3.85 | -24.51 | train | The species of shark responsible for the attack was unknown. | NX_0053 | |
E001 | hausa | HNX_0054 | Kaftin Larry Giles mai kula da rayuwa ya ce a gaban manema labarai cewa an ga wani babban kifin teku a cikin yankin ‘yan makonni baya, amma an ƙudurta cewa ba daga wani jinsuna na babban kifi mai haɗari ne ba. | 25.03 | 2025-12-20 22:26:50 | 48,000 | 0.3 | 33.72 | 4.27 | -25.5 | train | Lifeguard Capt. Larry Giles said at a media briefing that a shark had been spotted in the area a few weeks earlier, but it was determined not to be a dangerous species of shark. | NX_0054 | |
E001 | hausa | HNX_0055 | Giles ya ƙara da cewa wanda abin ya shafa ya ji raunuka munana a kan yankin sama na gadon bayansa. | 7.53 | 2025-12-21 11:42:23 | 48,000 | 0.08 | 30.06 | 6.37 | -28.62 | train | Giles added the victim sustained traumatic injuries to his upper torso area. | NX_0055 | |
E001 | hausa | HNX_0056 | Jami’ai sun rufe hanyar zuwa bakin tekun daga Bakin Tekun Ponto na cikin Casablad zuwa Swami's a cikin Ecinitas na sa’o’i 48 don dalilan bincike da kariya. | 12.41 | 2025-12-21 11:51:44 | 48,000 | 0.03 | 33.19 | 6.44 | -30.84 | train | Officials shut down beach access from Ponto Beach in Casablad to Swami's in Ecinitas for 48 hours for investigation and safety purposes. | NX_0056 | |
E001 | hausa | HNX_0057 | Giles ya lura cewa akwai fiye da jinsuna 135 na manyan kifin teku a cikin yankin, amma mafi yawa ba a ɗauka suna da haɗari. | 13.63 | 2025-12-20 22:29:06 | 48,000 | 0.16 | 30.71 | 5.21 | -26.03 | train | Giles noted that there are more than 135 shark species in the area, but most are not considered dangerous. | NX_0057 | |
E001 | hausa | HNX_0058 | Sainsbury’s yana shirye-shiryen shiga kasuwar kwalliya ta Birtaniyya | 6.07 | 2025-12-20 22:29:32 | 48,000 | 0.19 | 35.95 | 5.43 | -23.15 | train | Sainsbury's plans push into UK beauty market | NX_0058 | |
E001 | hausa | HNX_0059 | Sainsbury’s yana ɗaukan Boots, Superdrug da Debenhams tare da irin ɓangarorin shagon salon kwalliya da aka ɗauka masa ma’aikata da ƙwararrun masu ba da taimako. | 18.91 | 2025-12-20 22:31:36 | 48,000 | 0.15 | 32.28 | 4.49 | -21.35 | train | Sainsbury's is taking on Boots, Superdrug and Debenhams with department store-style beauty aisles staffed with specialist assistants. | NX_0059 | |
E001 | hausa | HNX_0060 | A matsayin ɓangaren shiga cikin kasuwar kwalliya ta Birtaniyya ta Fam biliyan 2.8, wadda ke ci gaba da haɓaka duk da cewa cinikayyar ado da kayan gida ta sami koma baya, za a gwada manyan ɓangarorin kwalliya a shaguna 11 na kasar kuma a ɗauke su zuwa ƙarin shaguna a shekara mai zuwa idan abin ya ci wata nasara. | 35.35 | 2025-12-20 22:33:31 | 48,000 | 0.17 | 31.72 | 4.19 | -23 | train | As part of a substantial push into the UK's £2.8bn beauty market, which is continuing to grow while fashion and homeware sales fall back, the larger beauty aisles will be tested out in 11 stores around the country and taken to more stores next year if it proves a success. | NX_0060 | |
E001 | hausa | HNX_0061 | Zuba jari a harkar kwalliya yana zuwa ne kamar yadda manyan shagunan sayar da kaya ke fafutukar hanyoyi don yin amfani da gurbin da babu kome da a da na ajiye talabijoji ne, da na’urorin dafa abinci da kayan gida. | 23.91 | 2025-12-20 22:35:39 | 48,000 | 0.19 | 31.58 | 3.89 | -24.69 | train | The investment in beauty comes as supermarkets hunt for ways to use up shelf space once sued for TVs, microwaves and homeware. | NX_0061 | |
E001 | hausa | HNX_0062 | Sainsbury’s ya ce zai ruɓanya girma na abubuwan da zai samar na kwalliya har kusan kayayyaki 3,000, da suka haɗa da nau’uka kamar su Revlon, Essie, Tweezerman da Dokta PawPaw a karon farko. | 25.39 | 2025-12-22 21:23:53 | 48,000 | 0.21 | 31.65 | 3.74 | -25.62 | train | Sainsbury's said it would be doubling the size of its beauty offering to up to 3,000 products, including brands such as Revlon, Essie, Tweezerman and Dr. PawPaw for the first time. | NX_0062 | |
E001 | hausa | HNX_0063 | Ranji-ranji da ke nan daga L'Oreal, Maybelline da Burt's Bees su ma za su sami gurbi masu yankin nau’uka iri ɗaya da waɗanda ake samu a cikin shaguna kamar Boots. | 23.43 | 2025-12-20 22:37:50 | 48,000 | 0.23 | 34.58 | 3.2 | -24.15 | train | Existing ranges from L'Oreal, Maybelline and Burt's Bees will also get more space with branded areas similar to those found in shops like Boots. | NX_0063 | |
E001 | hausa | HNX_0064 | Haka kuma babban shagon zai sake ƙaddamar da ranjinsa na kayan zamani saboda mafi yawancin kayayyakin su zama na abotar vegan - wani abin da ke samun ƙaruwar buƙata ga kananan masu yin ciniki. | 19.59 | 2025-12-20 22:39:40 | 48,000 | 0.15 | 31.59 | 4.59 | -24.95 | train | The supermarket is also relaunching its Boutique makeup range so that the majority of products are vegan-friendly - something increasingly demanded by younger shoppers. | NX_0064 | |
E001 | hausa | HNX_0065 | Ƙari a kan haka, mai sarin turare wato Shagon Turare zai gwada samar da rangwame a cikin shagunan Sainsbury's guda biyu, na farkonsu wanda ya buɗe a cikin Croydon, kudancin Landan, makon da ya wuce sa’an nan na biyun zai buɗe a cikin Selly Oak, Birmingham, daga baya cikin wannan shekarar. | 36.71 | 2025-12-20 22:40:36 | 48,000 | 0.25 | 30.68 | 3.92 | -25.29 | train | In addition, perfume retailer the Fragrance Shop will be testing out concessions in two Sainsbury's stores, the first of which opened in Croydon, south London, last week while a second opens in Selly Oak, Birmingham, later this year. | NX_0065 | |
E001 | hausa | HNX_0066 | Sayan kaya ta yanar gizo da ‘yar matsawa zuwa sayan abinci kaɗan a kowace rana a shaguna masu samar da sauki na gida yana nufi ya zama dole manyan shagunan sayar da kayan su himmatu wajen jan hankalin mutane su ziyarta. | 23.39 | 2025-12-20 22:46:14 | 48,000 | 0.12 | 31.25 | 3.59 | -23.62 | train | Online shopping and a shift towards buying small amounts of food daily at local convenience stores means supermarkets are having to do more to persuade people to visit. | NX_0066 | |
E001 | hausa | HNX_0067 | Mike Coupe, shugaban Sainsbury's, ya ce shagunan gefen za su ci gaba da zama kamar manyan shaguna masu ɓangarori kamar yadda jerin babban shagon ke ƙoƙarin gasa da masu rangwame Aldi da Lidl tare da ƙarin ayyuka da wanda ba na abinci ba. | 24.63 | 2025-12-20 22:48:32 | 48,000 | 0.17 | 31.83 | 4.22 | -24.14 | train | Mike Coupe, the chief executive of Sainsbury's, has said the outlets will look increasingly like department stores as the supermarket chain tries to fight back against the discounters Aldi and Lidl with more services and non-food. | NX_0067 | |
E001 | hausa | HNX_0068 | Sainsbury’s yana sa wuraren sayarwa na gefe na Argos a cikin ɗaruruwan shaguna haka kuma ya gabatar da wasu Habitats tun da ya saye gaba ɗaya jerinsu shekaru biyu da suka wuce, wanda yake cewa ya ƙara inganta cinikayyar kayan abinci inda kuma ya sa samun ya zama mai riba. | 30.83 | 2025-12-20 22:50:50 | 48,000 | 0.18 | 30.64 | 3.44 | -24.42 | train | Sainsbury's has been putting Argos outlets in hundreds of stores and has also introduced a number of Habitats since it bought both chains two years ago, which it says has bolstered grocery sales and made the acquisitions more profitable. | NX_0068 | |
E001 | hausa | HNX_0069 | Ƙoƙarin da babban shagon ya yi don farfaɗo da ɓangarorin kwalliya da magunguna ya ƙare babu nasara. | 6.77 | 2025-12-21 11:56:10 | 48,000 | 0.1 | 30.12 | 6.79 | -30.75 | train | The supermarket's previous attempt to revamp its beauty and pharmacy departments ended in failure. | NX_0069 | |
E001 | hausa | HNX_0070 | Sainsbury’s ya gwada wani haɗin gwiwar kasuwanci tare da Boots a farkon shekaru na 2000, amma haɗuwar ta zo ƙarshe a bayan wani rikici na yadda za a raba kuɗaɗen da ke shigowa daga shagunan magani a cikin manyan shagunan nasa. | 23.19 | 2025-12-20 22:52:45 | 48,000 | 0.15 | 30.26 | 4.74 | -25.03 | train | Sainsbury's tested a joint venture with Boots in the early 2000s, but the tie-up ended after a row over how to split the revenues from the chemist's stores in its supermarkets. | NX_0070 | |
E001 | hausa | HNX_0071 | Sabuwar dabarar ta zo ne a bayan Sainsbury's ya sayar da kasuwancin nasa na shaguna 281 na magunguna ga Celesio, mamallakin jerin shagunan Lloyds Pharmacy, a kuɗi Fam miliyan 125. | 26.79 | 2025-12-20 22:53:32 | 48,000 | 0.21 | 34.79 | 3.81 | -25.19 | train | The new strategy comes after Sainsbury's sold its 281-store pharmacy business to Celesio, the owner of the Lloyds Pharmacy chain, for £125m, three years ago. | NX_0071 | |
E001 | hausa | HNX_0072 | Ya ce Llyods zai taka wata rawa a cikin shirin, ta yin ƙarin wani ranji da aka faɗaɗa na nau’ukan kayan kula da fatar jiki na morewa da suka haɗa da La Roche-Posay da Vichy a cikin shaguna huɗu. | 29.35 | 2025-12-20 22:54:35 | 48,000 | 0.29 | 34.28 | 3.13 | -26.81 | train | It said Lloyds would play a role in the plan, by adding an extended range of luxury skincare brands including La Roche-Posay and Vichy in four stores. | NX_0072 | |
E001 | hausa | HNX_0073 | Paul Mills-Hicks, daraktan ciniki na Sainsbury's ya ce: “Mun canza gani da yadda ake ji na ɓangarorin kwalliya don inganta yanayi ga abokan cinikinmu. | 15.43 | 2025-12-20 22:55:48 | 48,000 | 0.15 | 31.4 | 4.54 | -22.52 | train | Paul Mills-Hicks, Sainsbury's commercial director, said: "We've transformed the look and feel of our beauty aisles to enhance the environment for our customers. | NX_0073 | |
E001 | hausa | HNX_0074 | Mun kuma zuba jari a abokan aikinmu da suka sami horarwa ta musamman waɗanda za su kasance a kusa wajen ba da shawara. | 14.31 | 2025-12-20 22:56:35 | 48,000 | 0.21 | 31.16 | 5.24 | -24.8 | train | We've also invested in specially trained colleagues who will be on hand to offer advice. | NX_0074 | |
E001 | hausa | HNX_0075 | An tsara ranjinmu na nau’uka ne don dacewa da kowace buƙata kuma yanayin mai ƙayatarwa da wuraren da ke sauki wanda ke nufin wani wurin zuwa na kwalliya mai jan hankali da ke ƙalubalantar tsohuwar hanya ta sayan kaya.” | 26.27 | 2025-12-20 22:58:32 | 48,000 | 0.23 | 32.31 | 3.84 | -26.36 | train | Our range of brands is designed to suit every need and the alluring environment and convenient locations mean we're now a compelling beauty destination which challenges the old way of shopping." | NX_0075 | |
E001 | hausa | HNX_0076 | Peter Jones 'ya fusata' bayan Holly Willoughby ya fita daga kwangila ta Fam miliyan 11 | 9.15 | 2025-12-20 22:59:05 | 48,000 | 0.18 | 34.07 | 4.81 | -24.76 | train | Peter Jones 'furious' after Holly Willoughby pulls out of £11million deal | NX_0076 | |
E001 | hausa | HNX_0077 | Tauraron Dragons Den Peter Jones ya tafi a 'fusace' bayan mai gabatarwa a talabijin Holly Willoughby ta fita daga kwangila ta Fam miliyan 11 da irin salon nau’in rayuwarta ta kasuwanci don koma kan sababbin kwangilolinta tare da Marks da Spencer da ITV | 33.03 | 2025-12-20 23:00:01 | 48,000 | 0.25 | 30.65 | 3.81 | -26.18 | train | Dragons Den star Peter Jones left 'furious' after TV presenter Holly Willoughby pulls out of £11million deal with his lifestyle brand business to focus on her new contracts with Marks and Spencer and ITV | NX_0077 | |
E001 | hausa | HNX_0078 | Willoughby ba ta da lokaci na kayansu na gida da nau’in abubuwan tallafi na Truly. | 10.15 | 2025-12-20 23:00:28 | 48,000 | 0.21 | 32.91 | 3.84 | -25.18 | train | Willoughby has no time for their homewear and accessories brand Truly. | NX_0078 | |
E001 | hausa | HNX_0079 | An alaƙanta kasuwancin nasu ga nau’i na Gwyneth Paltrow's Goop. | 11.15 | 2025-12-20 23:00:48 | 48,000 | 0.37 | 35.68 | 3.05 | -26 | train | The pair's business had been likened to Gwyneth Paltrow's Goop brand. | NX_0079 | |
E001 | hausa | HNX_0080 | Mai gabatar da shirin Wannan Safiyar, mai shekaru 37, ta je Instagram inda ta sanar za ta tafi. | 9.91 | 2025-12-21 08:29:59 | 48,000 | 0.16 | 32.32 | 5.14 | -22.2 | train | This Morning presenter, 37, took to Instagram to announce she is leaving. | NX_0080 | |
E001 | hausa | HNX_0081 | Holly Willoughby ta bar Dragons" tauraron Den Peter Jones cikin fushi ya ce ta fita daga nau’in salon kasuwancinsu mai samar da kuɗi a ƙarshen Lokaci- don ta fuskanci sababbin kwangilolinta masu tsoka tare da Marks & Spencer da ITV | 20.11 | 2025-12-21 13:41:56 | 48,000 | 0.14 | 33.73 | 4.87 | -19.71 | train | Holly Willoughby has left Dragons" Den star Peter Jones fuming by pulling out of their lucrative lifestyle brand business at the last minute - to focus on her own new bumper contracts with Marks & Spencer and ITV. | NX_0081 | |
E001 | hausa | HNX_0082 | Majiyoyi sun ce Jones ya ‘fusata’ ne a yayin da sananniyar yarinyar talabijin ɗin ta tabbatar a lokacin wata tattaunawa mai tsauri a ranar Talata a hedikwatar babban kasuwancin nasa a cikin Marlow, Buckinghamshire, cewa sababbin kwangilolin nata - da suka kai har Fam miliyan 1.5 - na nufin yanzu ba ta da lokaci isasshe... | 45.31 | 2025-12-21 13:43:55 | 48,000 | 0.21 | 34.97 | 4.19 | -20.41 | train | Sources say Jones was "furious" when TV's golden girl admitted during a tense meeting on Tuesday at the headquarters of his business empire in Marlow, Buckinghamshire, that her new deals - worth up to £1.5 million - meant she no longer had enough time to devote to their homewear and accessories brand Truly. | NX_0082 | |
E001 | hausa | HNX_0083 | An alaƙanta kasuwancin ga nau’in Gwyneth Paltrow's Goop kuma an ce zai jawo ruɓanyar abin da Willoughby's ke da shi da aka kimanta ya kai Fam miliyan 11. | 21.59 | 2025-12-20 23:04:01 | 48,000 | 0.28 | 33.72 | 4.08 | -25.94 | train | The business had been likened to Gwyneth Paltrow's Goop brand and was tipped to double Willoughby's estimated £11 million fortune. | NX_0083 | |
E001 | hausa | HNX_0084 | Kamar yadda Willoughby, yar shekaru 37, ta shiga Instagram ta sanar cewa za ta bar Truly, Jones hawa jirgi ya yi ya wuce ɗaya daga cikin gidajensa na yin hutu. | 16.27 | 2025-12-20 23:05:12 | 48,000 | 0.2 | 30.63 | 4.92 | -24.98 | train | As Willoughby, 37, took to Instagram to announce she was leaving Truly, Jones jetted out of Britain to head for one of his holiday homes. | NX_0084 | |
E001 | hausa | HNX_0085 | Wata kafa ta ce: “Truly shi ne a sama na abubuwan da Holly ya fifita. | 6.79 | 2025-12-20 23:06:07 | 48,000 | 0.13 | 30.94 | 5.15 | -23.77 | train | A source said: "Truly was by far the top of Holly's priorities. | NX_0085 | |
E001 | hausa | HNX_0086 | Zai zama zangonta mai tsawo da nuna yadda za ta yi a wasu shekaru masu zuwa nan gaba. | 7.35 | 2025-12-20 23:06:38 | 48,000 | 0.13 | 31.8 | 5.58 | -21.48 | train | It was going to be her long-term future that would see her through the next couple of decades. | NX_0086 | |
E001 | hausa | HNX_0087 | Hukuncin da ta yanke na fitar ya sa duk waɗanda ke ciki a yanayin ban mamaki. | 7.43 | 2025-12-21 13:44:44 | 48,000 | 0.19 | 36.68 | 5.38 | -18.63 | train | Her decision to pull out left everyone involved absolutely stunned. | NX_0087 | |
E001 | hausa | HNX_0088 | Ba wanda zai iya yarda da abin da ya faru a ranar Talata, ya yi kusa da ƙaddamarwar. | 10.83 | 2025-12-20 23:08:04 | 48,000 | 0.36 | 33.46 | 4.15 | -25.13 | train | Nobody could believe what was happening on Tuesday, it was so close to the launch. | NX_0088 | |
E001 | hausa | HNX_0089 | Akwai wani babban wuri na ajiyar kaya cike da kayayyaki a hedikwatar Marlow waɗanda an shirya sayar da su.” | 13.55 | 2025-12-20 23:08:27 | 48,000 | 0.3 | 35.41 | 3.62 | -25.05 | train | There is a warehouse full of goods at the Marlow HQ which are ready to be sold." | NX_0089 | |
E001 | hausa | HNX_0090 | Ƙwararru sun yi imani tafiyar mai gabatar da shirin na Wannan Safiyar, wadda ke cikin taurarin Birtaniyya mafi warwaso, zai jawo hasarar miliyoyi ga kamfanin saboda matsanancin zuba jari a kayayyaki daga kushin-kushin zuwa kyandira zuwa tufafi da kayan gida, da kuma yiwuwar jinkiri na ƙaddamarwar tasa. | 32.87 | 2025-12-20 23:10:48 | 48,000 | 0.22 | 31.38 | 3.77 | -27.43 | train | Experts believe the departure of the This Morning presenter, who is among Britain's most bankable stars, could cost the firm millions due to hefty investment in products ranging from cushions and candles to clothing and homewear, and the potential for further delays to its launch. | NX_0090 | |
E001 | hausa | HNX_0091 | Kuma zai iya zama ƙarshen wata abota mai tsayi. | 3.03 | 2025-12-20 23:11:08 | 48,000 | 0.09 | 31.79 | 7.58 | -24.52 | train | And it could mean the end of a long friendship. | NX_0091 | |
E001 | hausa | HNX_0092 | Mahaifiyar yara uku Willoughby da mijinta Dan Baldwin sun kasance kusa da Jones da matarsa Tara Capp na shekaru goma. | 14.11 | 2025-12-20 23:11:39 | 48,000 | 0.21 | 30.55 | 4.32 | -27.49 | train | Mother-of-three Willoughby and husband Dan Baldwin have been close to Jones and his wife Tara Capp for ten years. | NX_0092 | |
E001 | hausa | HNX_0093 | Willoughby ya kafa Truly tare da Capp a cikin 2016 da Jones, mai shekaru 52, da ya shigo a matsayin shugaba a Maris. | 16.15 | 2025-12-20 23:12:04 | 48,000 | 0.21 | 32.07 | 4.4 | -27.29 | train | Willoughby set up Truly with Capp in 2016 and Jones, 52, joined as chairman in March. | NX_0093 | |
E001 | hausa | HNX_0094 | Ma’auratan sukan yi hutu tare kuma Jones yana da wani kaso 40 cikin dari a cikin shirin talabijin na kamfanin Baldwin. | 16.27 | 2025-12-20 23:12:28 | 48,000 | 0.3 | 31.63 | 3.99 | -28.14 | train | The couples holiday together and Jones has a 40 per cent stake in Baldwin's TV production firm. | NX_0094 | |
E001 | hausa | HNX_0095 | Willoughby zai zama jakadan alama na M&S kuma zai maye gurbin Ant McPartlin a matsayin mai gabatar da shirin ITV me suna Ni Wani Sananne Ne. | 14.39 | 2025-12-21 13:46:17 | 48,000 | 0.14 | 34.99 | 4.65 | -18.18 | train | Willoughby is to become a brand ambassador for M&S and will replace Ant McPartlin as host of ITV's I'm A Celebrity. | NX_0095 | |
E001 | hausa | HNX_0096 | Wata kafa kusa da Jones ta ce jiya da dare “Ba za mu yi sharhi a kan al’amuransa na kasuwanci ba.” | 9.19 | 2025-12-20 23:14:11 | 48,000 | 0.15 | 30.56 | 5.66 | -24.8 | train | A source close to Jones said last night "We wouldn't comment on his business affairs." | NX_0096 | |
E001 | hausa | HNX_0097 | Babbar magana ‘kuma shi ke nan sai muka fara soyayya’ | 5.83 | 2025-12-20 23:14:26 | 48,000 | 0.2 | 31.1 | 4.11 | -25.29 | train | Tough talk 'and then we fell in love' | NX_0097 | |
E001 | hausa | HNX_0098 | Ya yi barkwanci game da sukar da zai samu daga kafafen watsa labarai don yin wani sharhi da wasu za su ɗauka “abin da bai dace da shugaban ƙasa ba” da kuma kasancewa yana ganin abu mai kyau game da shugaban Koriya ta Arewa. | 22.67 | 2025-12-20 23:15:41 | 48,000 | 0.19 | 33.56 | 4.15 | -24.03 | train | He joked about criticism he would get from the news media for making a comment some would consider "unpresidential" and for being so positive about the North Korean leader. | NX_0098 | |
E001 | hausa | HNX_0099 | Me ya sa Shugaba Trump ya sallama akan abubuwa da yawa? | 6.31 | 2025-12-20 23:15:54 | 48,000 | 0.22 | 36.32 | 5.07 | -25.29 | train | Why has President Trump given up so much? | NX_0099 | |
E001 | hausa | HNX_0100 | Trump ya ce a cikin muryarsa ta muzanta “mai yin labaran”. | 8.31 | 2025-12-20 23:16:22 | 48,000 | 0.41 | 39.43 | 3.25 | -27.46 | train | Trump said in his mock "news anchor" voice. | NX_0100 |
End of preview. Expand in Data Studio
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 88